Browsing Category
Mayan Labarai
AFCON: Da kyar Da Jibin Goshi Najeriya Ta Haura Zagaye Na Gaba
A cigaba da gasar cin kofin Nahiyar Afirka da ake fafatawa a Kasar Masar,
yan wasan Super Eagles na Najeriya sun lallasa tsaffin abokan hamayyarsu,
Indomitable Lions na Kasar Kamaru da…
Read More...
Read More...
Sabbin Naɗanaɗen Buhari An Rufe Kura Da Fatar Akuya
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake naɗa Injiniya Boss Mustapha a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya, SGF da Abba Kyari a matsayin Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, CoS.
…
Read More...
Read More...
Yansanda sun Damke Wasu Masu Maganin Gargajiya da Sassan Jikin Mutane
A yaune Juma’a ne rundunar yansanda a garin Ibadan ta gurfanar da wasu mutane 2 dake sana’ar maganin gargajiya gaban Kotun Majistire bayan kama su da laifin mallakar sassan jikin…
Read More...
Read More...
Matsalar Kashi A waje, An Kaiwa Jigawa Agaji
Jami’in dale kula da shirin tsaftar ruwansha na yankin Birniwan Alhaji Isyaku Umar ne ya tabbatar da haka ga manema labarai a yau Alhamis.
Read More...
Read More...
Masu Neman Aikin Dansanda 8,062 Ke Halartar Tantancewa A Jigawa
Rundunar Yansandan Jahar Jigawa tace a kalla masu neman aikin Dansanda 8,062 ne suke halartar aikin tantancewa domin daukar su aikin dansanda.
Jami’in hulda da jama’a a rundunar,…
Read More...
Read More...
Sabbin Shugabannin Ƙananan hukumomi 27 na Jihar Jigawa Sun San Matsayinsu
Shubagan Hukumar Zaben ya mika sakon godiya ga jam’iyyun siyasa da jami’an tsaro da kuma kungiyoyin tallafi na kasa da kasa musamman wata gidauniyar tallafawa harkokin zabe ta kasa da…
Read More...
Read More...
Bayan Dogon Jira, Buhari ya Zaɓi Ministoci
Tun bayan sake zabar Shugaban kasa Muhammadu Buhari a karo na biyu aka yi ta zuba ido don ganin ko su wa zai sake zaba a matsayin Ministocinsa.
Shugaba Buhari dai yayi jan kafa a…
Read More...
Read More...
Daga Ƙarshe: Buhari ya Sauke Shugaban Shirin Inshorar Lafiya ta Ƙasa
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da dakatar da muƙamin Babban Sakataren Shirin Inshorar Lafiya ta Ƙasa, NHIS, Usman Yusuf.
Matakin na Shugaban Ƙasa ya biyo bayan shawarwarin wani…
Read More...
Read More...
An Ƙaddamar Da Kotun Sauraron Ƙarar Zaɓen Ƙananan Hukumomi Da Za’ayi Ranar 29 Ga Yuni A Jigawa
Babban alkalin alakalai na jihar Jigawa Aminu Ringim ya kaddamar da kotun sauraron korafe korafen zaben kananan hukumomi da za’ayi a ranar 29 ga watan Yuni.
Da yake kaddamar da…
Read More...
Read More...
Nan Gaba Kadan Yan Najeriya Zasu yi Dariya- Osinbajo
Mataimakin
shugaban kasa farfesa yemi osinbanjo ya ce matsalolin da ake fusknata a
Najeriya wata babbar nasara ce nan gaba.
Ya bayyana
haka ne yayin wani taro a kasar Amurka cikin…
Read More...
Read More...