Browsing Category
Mayan Labarai
Da Matsala: Mutane Kusan Miliyan 39 Ke Yin Bahaya A Waje
Wata Kungiya mai suna Water Aid tace kimanin mutane Miliyan 116 cikin akalla mutanen Najeriya Miliyan 200, basu da halin amfani da cikakken bandaki. Hakan yasa mutane Miliyan 38 da…
Read More...
Read More...
Za’a Sanya Na Mujiya Ga Jami’an Kwastam – Hameed Ali
Shugaban
hukumar Kwastan ta Kasa, Kanal Hameed Ali Mai Ritaya, ya kaddamar da Yansandan Kwastan wanda zasu dinga sanya ido
da tsawatarwa ga Jami’an Kwastan.
Da ya
ke …
Read More...
Read More...
Majisar Wakilai Ta Amince Da Bukatar Shugaba Buhari Ta Nada Mutane 15 Masu Bashi Shawara
Majalisar
wakilai ta kasa ta amincewa Shugaban Muhammadu Buhari da ya dana sabbin masu
bashi shawara guda 15 kamar yadda tsarin mulkin kasa ya tanadar masa.
Amincewar
ta biyo bayan…
Read More...
Read More...
Wasiƙar Obasanjo Na Iya Haddasa Tashin Hankali A Ƙasar Nan – Tanko Yakasai
Tanko Yakasai ya bayyana cewa ire-iren waɗannan wasiƙu da tsohon shugaban ƙasar ya saba fitarwa da ma can ɗabi’arsa ce ta rashin kishin ƙasa tare da son zaman lafiya.
Read More...
Read More...
Arangama Tsakanin Yansanda Da Masu Adaidaita A Jihar Yobe ta bar baya da Kura
Sama da Babura masu kafa
uku 200 ne dai kawo yanzu suke hannun jami’an yansada na jihar Yobe tun bayan
da samari masu sana’ar tuka Adaidaita Sahu suka gudanar da wata zanga-zangar…
Read More...
Read More...
Kotu Ta Bayar Da Belin Matar Da Ta Cakawa Mijinta Wuka A Kano
Jagorar kungiyar Mata lauyoyi ta kasa FIDA Barrister ta shaidawa kotun cewar tuhumar da yansanda suka yiwa Hanan bata da tushe domin fada suka yi ya bangashe mata hakora ita kuma ta…
Read More...
Read More...
Da Yiwuwar Dakatar Da Tuƙa Adaidaita Sahu A Kano – Baffa Ɗan Agundi
Sabon shugaban hukumar KAROTA na jihar Kano Dakta Baffa Babba Dan Agundi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar hukumar KAROTA ta haramta tuka babur din Adaidaita Sahu a faɗin jihar Kano.
…
Read More...
Read More...
Yajin Aikin Jami’o’i Na Daf Da Zuwa Karshe, Majalisa Zata Dauki Mataki
Dukkan kungiyoyin 2, na barazanar tafiya yajin aiki domin neman kudade Naira Biliyan 30 na alawus-alawus da kuma nuna turjiya yadda Gwamnatin Tarayya taki bin umarnin kotu akan albashin…
Read More...
Read More...
Hajji – Ku Lura Da Jakunkunanku Don Tsira Daga Sharrin Masu Cushen Kwaya A Filin Jirgi
Jami’in
hukumar jindadin alhazai ta jihar jigawa mai kula da shiyar Hadejia Alhaji
Yakubu Muhammad ya shawarci maniyyata aikin hajjin bana da su lura da
kayayyakinsu domin tsira daga…
Read More...
Read More...
Attajiran Ƙasar Nan Sun Yiwa Super Eagles Alƙawarin Maƙudan Kuɗaɗe
Manyan Attajiran ƙasar nan guda biyu, Aliko Dangote da Femi Otedola sun yiwa ƴan wasan tawagar Super Eagles ɗin ƙasar nan dake gasar cin kofin Afirka a Masar alkawarin kuɗaɗe idan sun…
Read More...
Read More...