Browsing Category
Mayan Labarai
Za’a samu ambaliyar ruwa a wasu jihohin kasar nan, nan da kwanaki 7 masu zuwa
Biyo bayan bude dam din Lagdo dake kasar Kamaru, gwamnatin tarayya tace akwai yuyuwa samun ambaliyar ruwa wasu jihohin kasar nan, nan da kwanaki 7 masu zuwa.
Ministar bada agaji da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya kuduri aniyar kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan
Sakataren gwamnatin tarayya Sanata George Akume, ya ce shugaba Bola Tinubu ya kuduri aniyar kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan.
George Akume ya bayyana hakan ne a wajen!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An fara bincike kan zargin kisan gilla da aka yiwa wasu yan Bijilanta a jihar Enugu
Majalisar wakilai ta fara bincike kan zargin kisan gilla da aka yiwa wasu yan Bijilanta a karamar hukumar Udi dake dake jihar Enugu wanda wasu sojojin Najeriya sukayi.
A cewar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kasa Bola Tinubu zai ware kudade domin gyaran hanyoyi a fadin kasar nan
Ministan ayyuka Dave Umahi, yace shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai ware kudade domin gyaran hanyoyin a fadin kasar nan.
Dave Umahi, yace za’a maida hankali domin a tabbatar aikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Magidanta 400,000 za su amfana da tallafin rage radadi n cire tallafin man fetur a jihar Borno
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, yace gwamnatinsa zata kara yawan adadin magidanta da za su amfana da tallafin rage radadi daga dubu dari uku zuwa dubu dari hudu.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wata mata ta kashe dan kishiyarta dan kimanin kwanaki hudu a duniya
Wata mata mai suna Furera Abubakar mai shekaru 24 a duniya ta kashe dan kishiyarta dan kimanin kwanaki hudu a duniya a kauyen Bantu dake cikin karamar hukumar Ningi ta jihar Bauchi.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar manyan likitoci ta kasa za su tsunduma yajin aiki
Kungiyar manyan likitoci ta kasa ta baiwa gwamnatin tarayya kwanaki 21 domin biyan bukatun ta ko kuma likitocin su tsunduma yajin aiki.
Wannan dai na kunshe cikin wata takardar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zaman tattaunawar diflomasiyya domin dawo da zababben shugaba Bazoum ba zai samu tasgaro ba
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja Janar Abdulssalam Abubakar yace tawagarsa data tattauna da sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar a karshen mako abu ne mai matukar dadi.
Jagoran!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Badaru Abubakar yace zai hada kai da masana tsaro domin yaki da matsalar tsaro a kasar nan
Sabbin Ministocin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinibu ya rantsar a jiya sun fara bayyana ajendodin da suka sa a gaba.
Inda, Ministan yada labarai Muhammad Idris yace ma’aikatar sa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
ECOWAS ta ce ba za ta amince da maganar mayar da ƙasar Nijar kan tafarkin dimokraɗiyayya cikin…
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ta Ecowas ta ce ba za ta amince da maganar da shugaban mulkin sojin Nijar ya yi ba, cewa zai mayar da ƙasar kan tafarkin!-->…
Read More...
Read More...