Browsing Category
Mayan Labarai
Gwamnatin tarayya tace ta cimma matsaya da kungiyar kwadago ta TUC
Gwamnatin tarayya tace ta cimma matsaya da kungiyar kwadago ta TUC, na tsawon makonni biyu domin magance matsalar kungiyar.
Wannan na zuwa ne bayan fara yajin aikin gargadi na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutum daya ya rasu, 14 sun jikkata a sakamakon ambaliyar ruwa a Damaturu
Daruruwan iyalai sun shiga cikin halin kaka-ni-ka yi a Damaturu, babban birnin jihar Yobe sakamakon aukuwar ambaliyar ruwa a ranar Laraba data gabata.
Yanzu haka suna rarrabe ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane dubu 23 ne suka bace bat sanadiyyar tada kayar baya da garkuwa da mutane
Gwamnatin tarayya a jiya ta ce akalla mutane dubu 23 ne suka bace bat a wasu ayyuka da suka hada da tada kayar baya, garkuwa da mutane da har yanzu ba a gansu ba.
Ministar harkokin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamatin jihar Kano ta rage kudin makarantun gaba da sakandire ga dalibai yan asalin jihar
Kwamishinan ilimi mai zurfi, Dakta Yusuf Ibrahim Kofar Mata wanda ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar, ya ce an dauki matakin ne don ganin an rage wa al’ummar jihar!-->…
Read More...
Read More...
Ambaliyar ruwa da za’a fuskanta a Najeriya ba don an bude kogin Lagdo dake kasar Kamaru ba ne
Hukumar kula da harkokin ruwan sama ta kasa tace,ambaliyar ruwa da za’a fuskanta a Najeriya ba don an bude kogin Lagdo dake kasar Kamaru ba ne.
A cewar Darakta Janar na hukumar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nan ba da jimawa ba ‘yan Najeriya zasu ga amfanin janye tallafin man fetur
Ministan yada labarai Mohammad Malagi, yace yan Najeriya nan ba da jimawa ba zasu ga amfanin janye tallafin man fetur da gwamnatin tarayya tayi.
Ministan ya bayyana haka jiya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sojin mulkin Nijar sun katse wutar lantarki da ruwan sha ga ofishin jakadancin Faransa
Rundunar sojan Nijar ta katse wutar lantarki da ruwan sha ga ofishin jakadancin Faransa da ke Yamai ba tare da izinin isar da abinci ba kamar yadda kafar yada labarai ta Turkiyya!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan Najeriya na fuskantar barazanar tsaro
Ministan tsaro Muhammad Badaru Abubakar, yayi kira da a hadin gwiwa tsakanin ma’aikatu da hukumomin gwamnatin tarayya domin inganta tsaro da magance matsalar sauyin yanayi a kasar nan.!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya amince da kudi Naira Bilyan 2 a matsayin kudin tallafi ga babban birnin tarayya Abuja
Ministan Babban Birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya tabbatar da cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da kudi Naira Bilyan 2 a matsayin kudin tallafi ga babban birnin tarayya!-->…
Read More...
Read More...
Mukarabban gwamnatina suna da basirar da zasu tafi da Najeriya yadda ya kamata – Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yace mukarabban gwamnatin sa suna da basira da kuma ilimin da zasu tafi da Najeriya yadda ya kamata.
Shugaban kasa ya fadi haka ne jiya,yayinda yake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...