Browsing Category
Mayan Labarai
Tinubu ya neman goyan kasashen duniya wajen dawo da mulkin farara hula a jamhuriyar Nijar
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya neman goyan kasashen duniya wajen dawo da mulkin farara hula jamhuriyar Nijar.A watan da ya gabata ne sojoji suka yi juyin mulki a kasar da ke!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya da kungiyar kwadago NLC basu cimma matsaya ba kan kudirin shiga yajin aiki
Zaman tattaunawar da aka yi tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar kwadago NLC ta kare ba tare da an cimma matsaya ba, dangane da bukatun kungiyar.
Ministan kwadago Simon Lalong da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana sa ran titin layin dogo daga Kano zuwa Maradi zuwa shekarar 2025
Ana sa ran kammala aikin titin layin dogo daga Kano zuwa Maradi na Jamhuriyar Nijar da zai lakume dala biliyan biyu da gwamnatin da ta gabata karkashin jagorancin shugaban kasa!-->…
Read More...
Read More...
Kamfanin BUA zai rage farashin sumunti zuwa ₦3,500 a Najeriya
Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul-Samad Rabiu, ya ce kamfaninsa zai rage farashin sumunti zuwa naira 3,500 a Najeriya.
Abdul-Samad Rabiu ya bayyana haka ne ga manema labarai a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bincike ya nuna ayyukan layin dogo da dama a fadin Najeriya sun tsaya cak saboda rashin kudi
Ayyukan layin dogo da dama na sama da naira tiriliyan 16 a fadin kasar nan sun tsaya cak saboda rashin kudi, kamar yadda wani binciken jaridar Daily Trust ya nuna.
Wannan ci gaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Adadin mace-macen zazzabin cizon sauro a Najeriya ya ragu da kashi 55 cikin dari
Daraktan shiyya na Hukumar Lafiya ta Duniya a Afirka, Dr Matshidiso Moeti, ya ce adadin mace-macen zazzabin cizon sauro a Najeriya ya ragu da kashi 55 cikin dari.
Moeti ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Badaru ya bukaci yan Najeriya su cigaba da addu’a domin kawo karkashen matsalar tsaro a kasar nan
Ministan tsaro Muhammadu Badaru Abubakar, ya bukaci yan Najeriya sun cigaba da addu’a domin kawo karkashen matsalar tsaro da ta addabi kasar nan.
Muhamamd Badaru yayi wannan kira ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muddin aka kasa cimma matsaya kungiyar kwadago NLC zata tafi yajin aiki na gama-gari
Kungiyar Kwadago ta kasa NLC reshen Jihar Jigawa ta bi sahun takwarorinta na kasar nan wajen shiga yajin aikin gargadi na kwanaki biyu
Shugaban kungiyar na jiha, Comrade Sanusi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akwai yiwuwar samun mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya nan da kwanaki 3 masu zuwa
Hukumar hasashen yanayi ta kasa Nimet, tace akwai yuyuwar samun mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya a jihohi 25 na kasar nan, nan da kwanaki 3 masu zuwa.
Hukumar tayi hasashen!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinibu ya gina Najeriya kan tafarkin cigaba a cikin kwanaki 100
Gwamnatin tarayya tace, Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinibu ya gina kasar nan kan tafarkin cigaba a cikin kwanaki 100 da yayi a Ofis.
Ministan yada labaraim Mohammed Idris ne ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...