Browsing Category
Mayan Labarai
Gwamnatin mu ta gaji tarin d’awainiya mai yawa daga gwamnatin da ta gabata
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu yace gwamnatin sa ta gaji tarin d’awainiya mai yawa daga gwamnatin da ta gabata, amma ya gaji kadarori daga gwamnatin.
Shugaba Tinubu wanda ya fadi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Adadin wadanda suka mutu a Gaza ya zarce 10,000 cikin su hadda kananan Yara 4,000
Sakataran harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya isa kasar Japan domin halartar taro Ministocin kasashe masu karfin tattalin arziki na G7 domin lalubo hanyoyin warware rikcin Gaza da!-->…
Read More...
Read More...
Mayakan Boko Haram sun kashe manoma 13 a yankin Mafa dake Jihar Borno
Akalla manoma 13 aka kashe wasu da dama suka jikkata sakamakon wani hari da mayakan Boko Haram suka kai a yankin Mafa dake Jihar Borno.
An rawaito cewa Mayakan na Boko Haram sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar raya yankin Arewa Maso Gabas ta bada gudunmawar N2Bn ga yan kasuwar Maiduguri
Hukumar raya yankin Arewa Maso Gabas, ta bada gudunmawar Naira Bilyan 2 ga yan kasuwar Maiduguri da aka sake bude ta bayan ta kama da wuta a watan Fabareru.
Manajin Daraktan Hukumar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattijai ta nemi a kawo karshen matsalar ambaliyar ruwar da ke faruwa a fadin kasar nan
Majalisar dattijai ta bukaci gwamnatin tarayya ta kira taron masu ruwa da tsaki domin yin a kawo karshen matsalar ambaliyar ruwar da ke faruwa a fadin kasar nan.
Kudurin majalisar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Janar Christopher Musa ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su hada kai wajen yaki da rashin tsaro
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su hada kai wajen yaki da rashin tsaro ta hanyar raba sahihan bayanai da bayanan sirri!-->…
Read More...
Read More...
An gargadi gwamnatin tarayya da gwamnatin jihar Zamfara su daina aiyasantar da lamarin tsaro a jihar
Kungiyar shugabannin arewa da masu ruwa da tsaki a arewa ta gargadi gwamnatin tarayya da gwamnatin jihar Zamfara su daina aiyasantar da lamarin tsaro a jihar, da kuma wasa da ruyakan!-->…
Read More...
Read More...
Sama da mutane 4,000 sun si rajista da shirin auren zawarawa a Kano
Hakumar Hisbah a jihar Kano sama da mutane dubu 4 ne suka yi regista da shirin auren zawarawa da gwamnatin jihar ta shirya yi wata mai kamawa.
Hisbah tace tayi nasarar tantance!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnati ta biya tallafin man fetur kimanin ₦169.4Bn domin farashin lita ya tsaya kan ₦620
Duk da tabbataci da hawa teburin naki da shugaban kasa Bola Tinubu yayi tare da kafewa kan cewa tallafin man fetur ya tafi, binciken jaridar Dailytrust ya bayyana cewa gwamnatin!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar kwadago ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin mako guda ko kuma su tsunduma yajin aiki
Kungiyar kwadago ta masu masana’antu TUC ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin mako guda da biyawa kungiyar dukkan bukatun ta, ko kuma su tsunduma yajin aikin gama gari kamar yadda!-->…
Read More...
Read More...