Browsing Category
Lafiya
Hukumar NDLEA ta kama miyagun kwayoyi masu nauyin kilogram 100,458
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kaduna, ta kama miyagun kwayoyi masu nauyin kilogram dubu 1 dari 458 a cikin watan Disamba.
Wannan dai na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An samu rahotannin hatsari kimanin 231, yayin da mutane 205 suka mutu a jihar Kano
Hukumar kiyayye haddura ta kasa, tace ta samu rahotannin hatsari kimanin 231, yayin da mutane 205 suka mutu a jihar Kano kadai, daga watan Janeru zuwa Nuwambar wannan shekarar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana fargabar mutum 61 sun rasa ransu bayan wani kwale-kwale ya nitse
Kungiyar da ke kula da 'yan ci rani ta duniya ta ce ana fargabar mutum 61 sun rasa ransu bayan wani kwale kwale ya nitse a Libya.
Kungiyar ta rawaito wadanda suka tsira da ransu na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Gombe ya kaddamar da allurar rigakafin shan inna ga Kimanin yara 981,710
Gwamnan Jihar Gombe Inuwa Yahaya ya kaddamar da allurar rigakafin shan inna ga Kimanin yara 981,710 ’yan kasa da shekara biyar a fadin Jihar Gombe.
Gwamna Inuwa wanda ya samu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar kidaya ta kasa, NPC ta kaddamar da binciken lafiyar al’umma a Najeriya
Hukumar kidaya ta kasa ta kaddamar da binciken lafiyar al’umma a Najeriya na shekarar 2023-2024. Haka nan kuma hukumar za ta fara aikin sake ginin ofishin hukumar na jihar Akwa Ibom a!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 176 suka mutu sanadiyyar fari da tsananin yunwa
Akalla mutane 176 suka mutu sanadiyyar fari da tsananin yunwa a Yankin Tigray na kasar Habasha.
Wani babban jami’I a yankin Hadush Asemelash, ya fadawa gidan Talabijin na Tigray TV!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An tabbatar da mutuwar mutane 6 a wani hatsarin mota sanadiyyar aikin hanya da ake yi
Hukumar kula da hanyoyi ta kasa a Jihar Zamfara, ta tabbatar da mutuwar mutane 6 a wani hatsarin da a garin Gusau, sanadiyyar aikin hanya da ake yi a jihar.
Kwamandan hukumar na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar kare hakkin dan adam tayi Allah wadai da harin jirgin maras matuki a Kauyen Tudun Biri
Kungiyar kare hakkin dan adam ta kasa da kasa, tayi Allah wadai da harin jirgin maras matuki na sojojin kasar nan da aka kaiwa masu bikin Maulidi a Kauyen Tudun Biri na Jihar Kaduna,!-->…
Read More...
Read More...
Kasafin kudin shekarar 2024 zai bada damar kawar da fatara a kasar nan
Ministan bada agaji da yaki da talauci Beta Edu, tace kunshin kasafin kudin shekarar 2024 da aka warewa ma’aikatar ta zai bada damar kawar da fatara a kasar nan.
Ministan ta fadi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hatsarin tirela ya yi ajalin mutane 16 yayin da wasu 27 suka jikkata a Jihar Kaduna
Kwamandan Hukumar Kiyaye Haddura ta Kasa (FRSC) a jihar, Kabir Nadabo ya ce hatsarin ya auke ne jiya Lahadi.
Nadabo ya ce wata tirela kirar DAF dauke da mutane 65 ce ta kwace ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...