Browsing Category
Lafiya
Uwargidan shugaban kasa ta yi kiran a kara mayar da hankali wajen inganta rayuwar mata
Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta yi kiran a kara mayar da hankali wajen inganta rayuwar mata.Ta yi wannan kiran ne a sakonta na taya murnar ranar mata ta bana,!-->…
Read More...
Read More...
Horon da ma’aikatan lafiya suka samu a Najeriya ne yasa ake daukan su aiki a kasashen ketare
Ministan lafiya da walwalar jama’a, Muhammad Ali Pate, ya ce sauran kasashe na daukar ma’aikatan lafiya da suka bar Najeriya zuwa kasashen ketare ne saboda irin horon da ma’aikatan!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta koka kan mace-macen mata masu juna biyu da jarirai
Gwamnatin tarayya ta koka kan mace-macen mata masu juna biyu da jarirai a jihar Sokoto, inda ta ce jarirai 44 cikin 100 da aka haifa a jihar ne ke mutuwa.Don haka, ta nemi da a!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 25 ne aka gano sun kamu da cutar shan inna a jihar Kebbi
Wani malamin kiwon lafiya na hukumar bunkasa kiwon lafiya matakin farko ta jihar Kebbi yace akalla mutane 25 ne aka gano sun kamu da cutar shan inna a kananan hukumomi tara na jihar.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sama da ma’aikatan jinya dubu 42 ne suka bar Najeriya a cikin shekaru uku da suka gabata
Farfesa Faruk Abubakar, Rijistaran kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa, ya ce sama da ma’aikatan jinya dubu 42 ne suka bar kasar a cikin shekaru uku da suka gabata.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ta yi gwaji ga sama da mutane 300,000 masu dauke da cutar tarin fuka
Ministan lafiya da walwalar jama'a, Farfesa Muhammad Ali Pate, ya ce kasar Najeriya ta yi gwaji ga sama da mutane 300,000 masu dauke da cutar tarin fuka a shekarar 2023, wanda ya zama!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta jaddada kudirinta na dakile tashin gouran zabin farashin magunguna
Yayin da yan najeriya ke cigaba da kokawa kan tsadar rayuwa da hauhawar farashin kayayyaki, Gwamnatin tarayya ta jaddada kudirinta na dakile tashin gouran zabin farashin magunguna a!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Yobe ta rufe wasu cibiyoyi da asibitoci masu zaman kansu guda bakwai a jihar
Dokta Yusuf Ngamdu, Babban Sakatare na Hukumar Kula da Lafiya ta jihar shi ne ya bayyana hakan jiya a Damaturu.
Ngamdu ya ce wuraren da abin ya shafa suna gudanar da ayyukansu ne ba!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An tabbatar da mutuwar wasu mutum uku sakamakon fashewar gas ɗin girki a Nairobi
Mutum uku aka tabbatar da mutuwarsu yayin da sama da 300 suka jikkata sakamakon wata mummunar fashewar gas ɗin girki a Nairobi babban birnin ƙasar Kenya.
Mai magana da yawun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Zamfara ya kafa dokar ta-baci a fannin kiwon lafiyar jihar a hukumance
Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin wani jawabi da ya ga yan jihar a jiya Talata, inda ya nuna matukar damuwarsa bayan ziyarar da ya kai babban asibitin Gusau.
Gwamnan ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...