Browsing Category
Lafiya
Jihar Borno ta yi asarar kusan kashi 53 cikin 100 na ma’aikatanta na kiwon lafiya sakamakon rikicin…
A ranar Litinin din da ta gabata ne gwamnatin jihar Borno ta koka da yadda ake gurbata kasa da ruwan sha ta hanyar lalata gawawwaki da bama-bamai da sauran kayayyakin yaki da aka yi!-->…
Read More...
Read More...
Aƙalla mutum 42 ne suka mutu sakamakon ƙyanda a jihar Adamawa
Kwamishinan harkokin lafiya da ma'aikata, Felix Tangwame ne ya bayyana wa 'yan jarida jim kaɗan bayan kammala taron majalisar jihar na ranar Juma'a.Tangwame ya ƙara da cewa cutar ta!-->…
Read More...
Read More...
An samu bullar wata bakuwar cuta a jihar Sokoto – NCDC
Cibiyar Kula da Cututtuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 8 da kuma wasu sama da 208 da ake zargin sun kamu da wata bakuwar cuta a jihar Sokoto.
Dr!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ta zama kasa ta farko a duniya da ta kaddamar da wani sabon rigakafin cutar sankarau
Najeriya ta zama kasa ta farko a duniya da ta kaddamar da wani sabon rigakafin cutar sankarau da hukumar lafiya ta duniya ta ba da shawara.
A cewar WHO, wannan yana da mahimmanci!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mummunar yunwar da za’a shiga a Sudan ya zarce yadda aka yi hasashe a baya
Wata ƙungiyar bayar da agaji ta duniya ta yi gargaɗin cewa munin yunwar da za'a shiga a Sudan ya zarce yadda aka yi hasashe a baya.
Ƙungiyar likitoci ta Médecins Sans Frontières ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Cutar zazzaɓin lassa ta halaka mutum 150 tsakanin Janairu zuwa Maris ɗin 2024
Hukumar daƙile yaɗuwar cututtuka NCDC a Najeriya ta tabbatar cewa cutar zazzaɓin lassa ta halaka mutum 150 tsakanin Janairu zuwa Maris ɗin 2024.
NCDC wadda ta fitar da alƙaluman!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da kwamitin farfado da shirin Haihuwa Lafiya
Gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da kwamitin mai mambobi 23 da zai bayarda rahoton hanyoyin da za’a bi wajen ganin masu juna biyu sun sauka lafiya da nufin farfado da shirin a jihar.!-->…
Read More...
Read More...
Tsananin zafi yasa an rufe daukacin makarantun dake kasar Sudan ta kudu
An rufe daukacin makarantu a Sudan ta Kudu, sakamakon tsananin zafin da kasar ke fama da shi cikin makonni biyu.
Ma'aikatar lafiya da ilimi sun bai wa iyaye shawarar kar su bari!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyoyin lafiya sun yi Allah-wadai da matakin hana kwararrun likitoci zuwa hutu kasashen waje
Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta kasa da hadin gwiwar kungiyoyin lafiya sun yi Allah-wadai da matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na hana wa kwararrun likitocin kiwon lafiya!-->…
Read More...
Read More...
An dage haramcin sayar da ci da sayar nama a Kampala babban birnin kasar Uganda
Hakumomi a Uganda sun dage haramcin sayar da ci da sayar nama a Kampala babban Birnin kasa, duk da barkewar wata cuta da ke kama kofato da kuma bakin dabbobi.
Hakumomin lafiya a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...