Browsing Category
Lafiya
NCDC na gargaɗi kan cutar kwalara da ta kashe sama da mutum 30
Hukumomin Lafiya a Nijeriya na gargaɗi dangane da ɓarkewar cutar kwalara da ta kashe aƙalla mutum 30 a bana, akasarinsu a Legas.
Kwalara cuta ce wadda ke kama hanji wadda ke bazuwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministan Lafiya Joe Phaahla yace Mutum na biyu ya mutu daga cutar ƙyandar biri a Afirka ta Kudu
Ministan Lafiya Joe Phaahla yace Mutum na biyu ya mutu daga cutar ƙyandar biri a Afirka ta Kudu, sa'o'i 24 kacal bayan da kasar ta ba da rahoton mutuwar mutum na farko daga kwayar!-->…
Read More...
Read More...
A karon farko majalisar dokoki ta jihar Jigawa tayi bayanin ayyukan data gudanar a cikin shekara…
A karon farko mjalisar dokoki ta jahar Jigawa tayi bayanin ayyukan data gudanar a cikin shekara guda.
Tun bayan rantsar da majalisa ta 8 a jahar Jigawa a ranar 14th Yuni, 2023, ayau!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana samun ƙaruwar kamuwa da cutar kwalara a najerya yayin da damina ke ƙara kamari-NCDC
Hukumar hana yaɗuwar cututtuka ta Najeriya NCDC ta fitar da sanarwar fadakar da jama'a game da ƙaruwar kamuwa da cutar kwalara a fadin kasar yayin da damina ke ƙara kamari.
An samu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jahar Jigawa ta rabawa wa matasa 300 baburan hawa da akwatina da magunguna don yin rigakafin…
A yunƙurinta na inganta lafiyar dabbobi a jahar Jigawa, gwamnatin jahar ta rabawa wa matasa 300 baburan hawa da akwatinan magungunan rigakafin dabbobi da zasuyi aiki a faɗin mazaɓu 287!-->…
Read More...
Read More...
Kashim Shettima yayi kira ga likitoci dasu dena fita ƙasashen waje don neman aiki
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya yi kira ga likitocin ƙasarnan, su riƙa zama a ƙasar, don taimaka wa magance matsalar da ƙasar ke fuskanta ta ƙarancin likitoci.
Shettima!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama masu sayarda magunguna ba bisa ka’ida ba guda 350 a jihar Jigawa
Hukumar da ke kula da harhada magunguna ta Najeriya ta kama, tare da gurfanar da wasu masu sayarda magunguna ba bisa ka’ida ba tare kuma da rufe shagunan sayar da magunguna 350 a jihar!-->…
Read More...
Read More...
Wata Kungiya mai zaman kanta ta yi aikin jinya ga mata manoma 200 a jihar Jigawa
Wata Kungiya mai zaman kanta ta Rashak Farms and Agro Allied Limited ta yi aikin jinya ga mata manoma 200 a kananan hukumomin Hadejia da Mallam Madori a jihar Jigawa.
Da take!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla ‘yan Najeriya miliyan 32 za su fuskanci wani yanayi mai kama da matsananciyar yunwa
Akwai yiyuwar akalla ‘yan Najeriya miliyan 32 za su fuskanci wani yanayi mai kama da matsananciyar yunwa a tsakanin watanin Yuni da Agustan bana matuƙar ba a ɗauki matakan gaggawa ba.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Kano ya rattaba hannu kan dokar tantance lafiyar mata kafin aure a jihar Kano
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rattaba hannu kan dokar tantance lafiyar mata kafin aure a jihar Kano, wadda ta tanadi duba lafiyar duk masu son aure.
A cewar wata sanarwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...