Browsing Category
Lafiya
Zazzabin Lassa Yafi Korona Kisa Cikin 2020 A Njieriya
Najeriya ta jima tana fama da zazzabin Lassa, wanda ya yanzu ya zamo annoba. Kusan kowace shekara ana samun barkewar zazzabin.
Read More...
Read More...
Ana Cigaba Da Warkewa Daga Cutar Korona A Nijeriya
Kamar yadda sabbin alakuman da cibiyar ta NCDC ta saki suka nuna, mutane 7 cikin sabbin wadanda suka kamu, suna Lagos, yayin da sauran ukun suke babban birnin tarayya.
Read More...
Read More...
Covid-19 Yadda titunan Abuja suka zama wayam tamkar kufai.
A yayinda aka sanya dokar hana fita a wasu yankunan kasar a kokarin da ake na hana yaduwar cutar coronavirus, an gano titunan Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya sun zama tamkar!-->…
Read More...
Read More...
Matakan Kariya Daga COVID-19 A Sauƙaƙe
Nisantar cunkoson jama'a da aƙalla tsawon mita guda.A goge wuraren taɓawa da hannu da ruwan kashe ƙwayoyin cuta.A riƙa wanke hannu aka-akai da ruwa da sabulu, da ruwan sinadarin kashe!-->…
Read More...
Read More...
Kunama Kan Gyambo: Bayan Korona an sake samun ɓullar Sabuwa cutar HantaVirus a China
kukan targade sai ga karaya ta samu, ƙasar China na murnar fara rabuwa da cutar Korona sai ga shi an samu rahoton ɓullar wata sabuwar cutar me haɗari gaske mai suna Hanta Virus
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Muhammad Baduru ya ƙaddamar da kwamitin ko ta kwana Saboda Korona
Gwamnatin jihar Jigawa ta kafa kwamiti mai mutane 19 domin zama cikin shirin a dalilin rahotanni ƙaruwar masu kamuwa da cutar Korona a Nijeriya
A yau ne dai aka wayi gari da samun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sunayen Ƙasashen Da Buhari ya Hana Su Shiga Nijeria
United State of AmericaUnited Kingdom, China, Japan, Iran, Switzerland, Norway, Netherland, France, 10.South Korea, Germany, Italy Spain.
Read More...
Read More...
Jihar Legas Ta Hana Duk Taron Da Ya Wuce Na Mutane 50 Har Masallatai Da Coci-Coci
Yan awanni kadan bayan sanarwar dakatar taron
ibadar da ya kunshi mutanen da suka haura 50 a jihar Legas, Jihar, ta sanar da
rufe makarantun gwamnati da masu zaman kansu.
Rufewar za!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sunayen ƙasashen Afrika da Adadin Mutanen da suka kamu da Korona
Algeria 48
South Africa 51
Senegal 24
Cameroon 3
Nigeria 2
Burkina Faso 7
Togo 1
DRC 3
Cote d'Ivoire 5
Ghana 2
Gabon 1
Kenya 3
Ethiopia 4
Guinea 1
Rwanda 5
Namibia 2
E Guinea 1!-->…
Read More...
Read More...
Ku Guji Gaisawa Da Mutane Da Hannu – Ministan Buhari
Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola,!-->…
Read More...
Read More...