Browsing Category
Lafiya
WHO ta tabbatar da ingancin rigakafin AstraZeneca
Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya WHO ta bayar da umarnin cigaba da amfani da allurar rigakafin Kamfanin AstraZeneca bayan da wasu kasashe suka kaurace mata.
Hukumar Lafiya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wanda aka fara yiwa rigakafin Korona a Najeriya
Dr. Ngong Cyprian shine ma'aikacin lafiya na farko da aka fara yi wa rigakafin Korona a kasar najeriya.
Read More...
Read More...
Najeriya zata karbi rigakafin Corona a gobe Talata
A daidai lokacin da Najeriya ke sa ran karbar rigakafin AstraZeneca miliyan hudu, Gwamnatin tarayya, da hukumar lafiya ta duniya, da kuma asusun tallafawa kanan yara na majalissar!-->…
Read More...
Read More...
Inshorar lafiya na shirin girmama a Jigawa
Yace daga cikin asibitocin masu zaman kansu da suka yi rijistar shiga shirin sun hadar da guda uku a garin Hadejia da daya a Dutse da daya a Ringim da uku a Kazaure da kuma daya a…
Read More...
Read More...
Ƴan Mata 4 sun mutu bayan nutsewa cikin ruwa a Gwaram
Kakakin rundunar yan sandar jihar jigawa SP Abdu Jinjiri ne ya tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai a Dutse.
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin da zai lalubo hanyar rage raɗaɗin Ambaliyar ruwa
Ministar jin kai, kula da annoba da jin dadin jama’a, Sadiya Umar Farouq, wacce ta kaddamar da kwamitin a Abuja, tace kwamitin zai yi aiki tukuru wajen samar da wani shirin kasa na…
Read More...
Read More...
Wata sabuwa: Za’a yiwa mutane miliyan 9 gwajin Korona a China
Hukumomin lafiya sun rawaito cewa kusan mutane 12 ne aka gano sun kamu da cutar a birnin cikin karshen makon da ya gabata, wanda galibi ke da alaka da wani asibiti.
Read More...
Read More...
Mutane 40 sun Rasu sanadin ambaliya a Jigawa, ana cigaba da nema
Shugaban hukumar Sani Ya’u Babura wanda ya tabbatar da mutuwar mutanen, yace hukumar su ta kammala tattara duk wani bayanai da zata turawa jami’anta domin bayar da agajin gaggawa ga…
Read More...
Read More...
NLC na shirin gudanar da gagarumar zanga-zanga nan da kwanaki 14
Kungiyar kwadago ta NLC ta yi barazanar tsayar duk wata hada-hadar tattalin arziki, muddin gwamnatin tarayya ta ki janye karin kudin man fetur da na wuta, cikin kwanaki goma sha hudu.
Read More...
Read More...
Babu gaskiya a Rahoton kai hari ga Jirgin kasan zuwa Abuja-Kaduna
Hukumar Jiragen Kasa ta Najeriya ta musanta rahotannin da ke zargin cewa mahara sun kai hari kan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a shekaranjiya Litinin da rana.
Read More...
Read More...