Browsing Category
Lafiya
Gwamnonin Arewa sun ɗaura ɗamarar yaƙi da matsalar rashin abinci mai gina jiki a yankin
Gwamnonin Arewa sun ɗaura ɗamarar haɗin gwiwa da Gwamnatin Tarayya da sauran masu ruwa da tsaki domin yaƙi da matsalar rashin abinci mai gina jiki a yankin. Gwamnonin sun ƙuduri wannan!-->…
Read More...
Read More...
An aike da jami’an sa ido domin kai rahoton duk wata alamar bullar cutar kwalara a Jigawa
Kwamishinan lafiya na jihar Jigawa, Dakta Abdullahi Kainuwa ya ce ma’aikatar ta aike da jami’anta kan sa ido domin kai rahoton duk wata alamar bullar cutar kwalara a jihar. Kwamishinan!-->…
Read More...
Read More...
Cutar Kwalara tayi sanadiyyar mutuwar mutum biyu a jihar Katsina
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar mutum biyu sakamakon kwalara da ta zama annoba a Najeriya.Hukumomin lafiya na jihar sun ce sun dauki matakan gaggawa na dakile bazuwar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta tattara kayan aiki domin dakile yaduwar cutar kwalara a Najeriya
Ministan lafiya da walwalan jama'a, Farfesa Muhammad Ali Pate, ya yi kira da a dauki matakai daban-daban don dakile barkewar cututtuka kamar Kwalara, zazzabin Typhoid da tarin fuka.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta bukaci jama’a da su kauracewa shan ababen sha na gida domin kare kai da…
Karamin Ministan muhalli Iziaq Sala
Yayin da alkaluman masu kamuwa da cutar amai da gudawa ta kwalara ke karuwa a kasa, gwamnatin tarayya ta bukaci yan kasa da su kauracewa shan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta bukaci yan Najeriya da su guji shan Kunu da Zobo
Gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan Nijeriya da su guji shan da ake hadawa a gida kamar, Kunu da Zobo
Gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan Nijeriya da su guji shan abin sha da ake hadawa a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
UNICEF tana hada hannu da wasu hukumomi domin ceto rayukan dubban yara marasa gata da kuma kyautata…
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF na ci gaba da hada hannu da wasu hukumomi domin ceto rayukan dubban yara marasa gata, da kuma kyautata rayuwar su.
Daya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla Dillalan kwaya 1,344 a Jihar Katsina ne suka shiga hannun
Dillalan kwaya akalla 1,344 a Jihar Katsina ne suka shiga hannun Hukumar Hana Shafa da Fataucin Miyagun Kwayoyi a cikin shekara guda.
Hukumar NDLEA reshen Jihar Katsina ta ce an!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 37 ne suka mutu sakamakon barkewar cutar amai da gudawa a Najeriya
Akalla mutane 37 ne suka mutu sakamakon barkewar cutar amai da gudawa a halin yanzu, wadda ta ayanzu haka ta shiga jihohi 30 ciki har da Legas da Ogun.
Mataimakiya ta musamman ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
RANAR CUTAR SIKILA TA DUNIYA: Duk shekara ana haifar jarirai 150,000 dake dauke da ciwon a Najeriya
Cutar sikila ko amosanin jini na daya daga cikin cututtukan da za a iya cewa na neman zama ruwan dare, saboda yadda ake yawan samun yin aure tsakanin masu rukunin jini AS da AS ko SS!-->…
Read More...
Read More...