Browsing Category
Lafiya
Ana sa ran ambaliyar ruwa za ta afku cikin wannan watan a jihar Jigawa
Sakataren zartarwa na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Jigawa (SEMA), Alhaji Haruna Mairiga, ya ce yin hadin gwiwa da kungiyoyi masu zaman kansu zai karfafa ayyukan hukumar.
Ya…
Read More...
Read More...
Kungiyar likitocin masu neman kwarewa ta dakatar da zanga-zangar da ta shirya gudanarwa
Kungiyar likitocin masu neman kwarewa ta dakatar da zanga-zangar da ta shirya gudanarwa a yau 9 ga watan Agusta 2023.
Shugaban kungiyar, Innocent Orji, ya bayyana hakan a cikin…
Read More...
Read More...
Shugaban rukunin kamfanonin BUA ya samar da motoci 25 ga hukumar NDLEA
Gidauniyar Abdul Samad Rabiu ta Afrika a jiya ta bada gudunmawar motoci 25 ga hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA domin habaka ayyukan su a Najeriya.
…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya zata aiwatar da tsarin babu aiki, babu biyan albashi ga mambobin kungiyar…
Gwamnatin Tarayya ta umurci manyan Daraktocin Likitoci a manyan asibitocin gwamnatin tarayya da su aiwatar da aikin babu aiki, babu biyan albashi ga mambobin kungiyar likitocin masu…
Read More...
Read More...
An samu mutuwar mutane 83 yayin da 836 aka tabbatar sun kamu da cutar sarkewar numfashi
Hukumar kula da kiwon lafiya a matakin farko ta kasa ta ce an samu mutuwar mutane 83 yayin da 836 aka tabbatar sun kamu da cutar sarkewar numfashi farkon shekarar nan.
Babban…
Read More...
Read More...
Mutane 4 ne suka mutu a wani hadari daya faru akan hanyar Gumel zuwa Kano
Akalla mutum 4 ne suka mutu wasu 10 suka samu raunuka wani hadari daya faru tsakanin wasu motoci biyu akan hanyar Gumel zuwa Kano.
Jami’in yada labarai na hukumar kare afkuwar…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya tabbatar da ɓullar cutar anthrax a kasar a hukumance
Wata sanarwa da ma’aikatar noma da raya karkara ta ce an kai rahoton dabbobin da ke nuna alamun yiwuwar kamuwa da cutar anthrax a wata gona da ke Suleja a Jihar Neja zuwa ofishin…
Read More...
Read More...
Najeriya ta tara $500M domin inganta tsarin samar da abinci
Mataimakin shugaban kasa Kashin Shettima ya bayyana cewa Najeriya ta tara kimanin rabin dala bilyan daya, domin samar da sabbin tsare-tsare masu riba, a yunkurin samar da tsari mai…
Read More...
Read More...
An sallami Firayim Ministan Isra’ila daga asibiti bayan tiyatar da aka yi masa a zuciya
An sallami Firayim Ministan Isra'ila Benjamin daga asibiti a safiyar yau bayan tiyatar da aka yi masa a zuciya.
Hakan dai ya faru ne sa'o'i kadan gabanin kada kuri'ar da majalisar…
Read More...
Read More...
Kimanin mutane miliyan 11 ne ke mutuwa a duniya sakamakon karancin abinci mai gina jiki
Kwararru a fannin abinci mai gina jiki sun yi kira da a samar da ingantattun tsare-tsare don magance matsalar rashin abinci mai gina jiki a kasar, inda suka kara da cewa kimanin mutane…
Read More...
Read More...