Browsing Category
Lafiya
An yiwa masu matsalar gani 161 tiyatar Yanar Ido kyauta a babban asibitin Hadejia
Ma’aikatar lafiya ta jihar Jigawa ta ce masu matsalar gani 161 ne aka yiwa tiyatar Yanar Ido kyauta a babban asibitin Hadejia.
Babban jamiin kula da lafiyar Idanu na maaikatar…
Read More...
Read More...
An samu rahoton aukuwar gobara 271 tare da ceto rayuka 11 a Abuja
Hukumar kashe gobara a babban birnin tarayya ta ce hukumar ta samu rahoton aukuwar al’amura 271 tare da ceto rayuka 11 a Abuja daga watan Janairu zuwa Agustan 2024.
Mukaddashin…
Read More...
Read More...
Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta bai wa gwamnatin Kano wa’adin kwanaki 15 da ta gaggauta…
Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa (NANNM) reshen jihar Kano, ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin kwanaki 15 da ta gaggauta biya musu bukatunsu ko kuma ta tsunduma yajin aikin…
Read More...
Read More...
Likitoci za su tsunduma yajin aiki a jihar Kano
Kungiyar likitoci da ke aiki a manyan asibitocin gwamnatin jihar Kano sun yi barazanar tsundunma yajin aiki na tsawon mako biyu daga gobe Talata.
Kungiyar ta ce gazawar da gwamnatin…
Read More...
Read More...
An samar da dakunan shan maganin dabbobi na tafi da gidanka guda 535 a jihar Jigawa
Gwamna Umar Namadi ya kaddamar da dakunan shan magani na tafi da gidanka, da nufin samar da ayyukan kiwon lafiyar dabbobi kyauta a fadin kananan hukumomi 27 na jihar Jigawa.
Shirin…
Read More...
Read More...
Uwargidan shugaban kasa ta bayar da gudunmuwar Naira miliyan 500 ga mutanen Maiduguri
Uwargidan shugaban kasa Oluremi Tinubu ta bayar da gudunmuwar Naira miliyan 500 ga mutanen da ibtila’in ambaliyar ruwa ya shafa a Maiduguri, Borno.
Oluremi ta sanar da bayar da…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jihar Borno ta bude sansanin Bakassi ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa
Gwamnatin Jihar Borno, ta bude sansanin ‘yan gudun hijira na Bakassi wanda zai zama mafaka ga wadanda mummunar ambaliyar ruwa ta shafa.
Da tsakar daren ranar Litinin zuwa wayewar…
Read More...
Read More...
Sama da mutane 1,000,000 ne ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ce sama da mutum miliyan ɗaya ne ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri.
Gwamnan ya bayyana haka ne yayin da yake raba kayan…
Read More...
Read More...
An samu ‘yan takara 20 da laifin ta’ammali da miyagun ƙwayoyi a jihar Kano
Hukumar Yaƙi da Fataucin Miyagun ƙwayoyi ta Najeriya ta ce ta samu 'yan takarar shugabannin ƙananan hukumomin Kano 20 da laifin ta'ammali da ƙwaya bayan gwajin ƙwayoyin da aka yi musu.…
Read More...
Read More...
Manufarmu ita ce samar da tsarin kiwon lafiya na zamani wanda zai biya bukatun jama’a – DLD
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada kudirin gwamnatinsa na ganin an yi ayyukan da suke da matukar muhimmanci.Dauda Lawal ya yi wannan alkawarin ne a lokacin da yake kaddamar…
Read More...
Read More...