Browsing Category
Labarai
Jami’an Operation Whirl Punch sun lalata wani sansanin ‘yan ta’adda a jihar Kaduna
Rundunar sojin saman Najeriya, NAF, ta ce rukuninta na Operation Whirl Punch, OPWP, ta lalata wani sansanin ‘yan ta’adda da ke dajin Yadi da ke karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An samar da dakunan shan maganin dabbobi na tafi da gidanka guda 535 a jihar Jigawa
Gwamna Umar Namadi ya kaddamar da dakunan shan magani na tafi da gidanka, da nufin samar da ayyukan kiwon lafiyar dabbobi kyauta a fadin kananan hukumomi 27 na jihar Jigawa.
Shirin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya za ta karbi bashin dala biliyan 1.57 daga Bankin Duniya
Bankin Duniya ya amince da kashe kuɗi dala biliyan 1.57 domin tallafa wa gwamnatin Najeriya wajen inganta ayyukan kyautata rayuwar 'yan ƙasa, da yaƙi da sauyin yanayi, da lafiyar mata.!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Isra’ila ta kashe shugaban Hamas a Lebanon
Ƙungiyar Hamas ta Zirin Gaza ta sanar da cewa an kashe shugabanta a Lebanon, Fateh Sherif Abu el-Amin, tare da wasu 'yan'uwansa sakamakon harin Isra'ila a kudancin Lebanon.
Hamas ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta bai wa NLC da NANS kyautar motoci 64 masu amfani da gas
Gwamnatin Tarayya bai wa Ƙungiyoyin Ƙwadago na NLC da TUC da Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya (NANS), kyautar motoci masu amfani da iskar gas (CNG), domin sauƙaƙa harkar sufuri.
Ministan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Maniyyata Hajji su fara ajiye naira miliyan 8.5 a jihar Legas
Hukumar Jin Daɗin Alhazan jihar Legas ta buƙaci maniyyata a jihar da su fara ajiye naira miliyan 8.5 domin Hajjin shekarar 2025.
Hukumar ta buƙaci dukkan maniyatan da suke da niyyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙara daga darajar Naira ne yasa muke ƙara kuɗin ruwa – CBN
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce ƙarin kuɗin ruwa da aka dinga yi akai-akai ya taimaka wajen ƙarfafa gwiwar 'yan ƙasar game da tunaninsu kan takardun kuɗi na naira.
Gwamnan CBN!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta amince da gina wa alkalai gidaje 40 a Abuja
Gwamnatin Tarayya ta amince da gina wa alkalai gidaje 40 a Abuja cikin shirin “Renewed Hope Agenda”.
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike ne, ya sanar da wannan bayan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akwai yiwuwar Tinubu zai sauke wasu ministocinsa
Ana ci gaba da rade-radin cewar Shugaban kasa Bola Tinubu zai sauke wasu ministocinsa da ba su yi abun a zo a gani ba.
Wannan na zuwa ne bayan zaman majalisar zartaswa (FEC) da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kamfanin TCN ya tabbatar da lalata babbar layin wutar lantarki mai rarraba wuta zuwa Damaturu
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Nijeriya (TCN) ya tabbatar da lalata babbar layin wutar lantarki mai rarraba wuta zuwa Damaturu a jihar Yobe da Maiduguri a jihar Borno.
Lamarin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...