Browsing Category
Labarai
Ƙungiyar Inter Miami ta lashe MLS Shield na ƙasar Amurka
Ƙungiyar Inter Miami na Amurka ta samu nasarar lashe kofin MLS Supporter Shied karon farko bayan ta doke ƙungiyar Columbus Crew da ci uku da biyu.
Fitaccen ɗan wasan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An sanar da ranar da za a gudanar da zaben Kananan Hukumomi a jihar Nasarawa
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Jihar Nasarawa, ta sanar da ranar da za ta gudanar da zaben Kananan Hukumomi a jihar.
Da yake zantawa da manema labarai a ofishinsa, Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta bai wa gwamnatin Kano wa’adin kwanaki 15 da ta gaggauta…
Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa (NANNM) reshen jihar Kano, ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin kwanaki 15 da ta gaggauta biya musu bukatunsu ko kuma ta tsunduma yajin aikin!-->…
Read More...
Read More...
Wani kazamin rikicin ‘yan bindiga ya yi sandiyyar mutuwar yan ta’adda 20 a jihar Katsina
Akalla ‘yan ta’adda 20 ne suka mutu, ciki har da fitattun shugabanni a wani kazamin rikici da ya barke tsakanin kungiyoyin ‘yan bindiga a jihar Katsina.
Rikicin wanda ya faru da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutane 25 sun mutu sakamakon jirgin ruwa da ya nutse a yankin Gbajibo
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Neja (NSEMA) ta tabbatar da mutuwar mutane 25 bayan da wani jirgin ruwa ya nutse a yankin Gbajibo da ke Karamar Hukumar Mokwa.
A ranar 1 ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Jamus ta kara bai wa Najeriya tallafin Yuro miliyan 24 da saura kasashen yankin Sahel
Gwamnatin kasar Jamus ta sanar da kara bai wa Najeriya tallafin Yuro miliyan 24 da saura kasashen yankin Sahel da na yankin tafkin Chadi da iftila’in ambaliyar ruwa ya shafa.
Wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Atiku ya buƙaci a mayar da mulkin Najeriya na karɓa-karɓa
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya yi kira da a yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar garambawul domin mayar da mulkin ƙasar na karɓa-karɓa a tsakanin yankunan!-->…
Read More...
Read More...
Ba za mu goyi-bayan Isra’ila ta kai hari a cibiyoyin nukiliyar Iran ba – Biden
Shugaba Biden ya ce Amurka ba za ta goyi-bayan Isra'ila ta kai hari a cibiyoyin nukiliyar Iran ba, da sunan martani kan hare-haren makamai masu linzami da Tehran ta ƙaddamar kwanaki!-->…
Read More...
Read More...
Hatsarin mota yayi sanadiyyar mutuwar mutum 10 a Legas
Mutum 10 ciki har da ƙananan yara uku da manya bakwai ne suke rasa rayukansu a wani hatsarin mota a yankin Abule Osun da ke babban titin Lagos-Badagry da ke jihar Legas a daren Talata.!-->…
Read More...
Read More...
An kashe sojan Isra’ila na farko a Lebanon
Rundunar sojin Isra'ila ta IDF ta tabbatar da mutuwar sojanta na farko tun bayan da ta ƙaddamar da shirinta na kutsawa cikin Lebanon ta ƙasa.
Rundunar IDF ta ce an kashe mata soja!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...