Browsing Category
Labarai
Ana kama kwamandan rundunar soji kan zargin sayar da janareto da motocin aiki ga ‘yan gwangwan
An tsare kwamandan runduna ta ‘3 Brigade Kano’, Birgediya Janar M.A. Sadiq, a dakin tsaro na rundunar ‘yansandan Sojoji da ke Abuja, bisa zargin karkatar da tallafin shinkafa, da sayar!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NAHCON na ƙoƙarin tabbatar da kuɗin Hajjin bana bai kai yadda ake hasashe ba
Shugaban hukumar jin daɗin alhazai ta kasa NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya ce hukumar tana ƙoƙari domin tabbatar da kuɗin Hajjin bana bai kai yadda ake hasashe ba, inda ya ce!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan Najeriya da su nemi izini kafin amfani da taken kasar
Wata sanarwa da babban daraktan hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA), Mallam Lanre Issa-Onilu ya fitar a yau Laraba, ta ce neman izini ya zama dole don kaucewa yin mummunar!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyoin NULGE, NUT, NUP, sun gabatar da shirin tantance adadin ma’aikata
Kungiyar Hadin Gwiwa ta Ma’aikatan Kananan Hukumomi, NULGE, da ta Malaman Makaranta, NUT, da ta Masu Karbar Fansho, NUP, sun gabatar da shirin tantance adadin ma’aikatan kananan!-->…
Read More...
Read More...
Matatar Dangote za ta taimaka wa Afirka wajen fita daga talauci
Dr. Mohamed Ibn Chambas, kwararren dan diplomasiyya kuma wakilin Tarayyar Afirka a shirin "Silencing the Guns," ya bayyana cewa, Matatar Mai ta Dangote, wanda ke da karfin tace ganga!-->…
Read More...
Read More...
An rantsar da sabbin shugabannin kananan hakumomi a Jihar Jigawa
Gwamna Umar Namadi ya rantsar da sabbin zababbun shugabannin kananan hakumomi da aka zaba a karshen makon daya gabata.
An gudanar da rantsuwar ne a safiyar yau litinin a gidan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya za ta gudanar da gyare-gyare a hanyar Abuja zuwa Kaduna
Gwamnatin tarayya ta ce ta amince da kashe naira miliyan 366 domin gudanar da gyare-gyare a hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Babbar hanyar, wadda ake sake ginawa kusan shekara shida da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An samu rahoton aukuwar gobara 271 tare da ceto rayuka 11 a Abuja
Hukumar kashe gobara a babban birnin tarayya ta ce hukumar ta samu rahoton aukuwar al’amura 271 tare da ceto rayuka 11 a Abuja daga watan Janairu zuwa Agustan 2024.
Mukaddashin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An tsamo gawar mutane aƙalla 141 da kwale-kwale ya kife da su a jihar Neja
Hukumomi a Najeriya sun ce sun tsamo aƙalla gawarwaki 141 daga cikin mutanen da kwale-kwale ya kife da su ranar Talata a kogin Neja.
Kawo yanzu akwai ragowar mutum 52 da ba a gani!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Harin da Iran ta kai wa Isra’ila ‘ɗan ƙaramin hukunci ne’ – Khamenei
Jagoran addinin Iran Ayatollah Ali Khamenei ya yaba da hare-haren da Iran ta ƙaddamar kan Isra'ila ranar Talata, inda ya kira su da cewa hare-hare da ke kan 'ƙa'ida''.
Yayin da yake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...