Browsing Category
Labarai
‘Yansandan Najeriya na neman mawaƙi Portable ruwa a jallo
Rundunar sojin Najeriya reshen jihar Ogun ta ayyana mawaƙi Habeeb Okikiola, wanda aka fi sani da Portable, a matsayin wanda take nema ruwa a jallo saboda zargin sa da hannu a kai wa!-->…
Read More...
Read More...
Farashin kayan abinci ya sake sauka a kasuwannin arewacin Najeriya
Biyo bayan hauhawar farashin kayan abinci na tsawon lokaci da Najeriya ta yi fama da shi, a ƴan kwanakin nan farashin kayan abincin na cigaba da karyewa a kasuwanni.
Bayanan da ke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Guguwa da ambaliya sun yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutum 9 a Amurka
Aƙalla mutum tara ne suka mutu a ƙarshen mako sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da kuma guguwa da suka auka wa gabashin Amurka, inda suka ɗaiɗaita tituna da gidaje.
Gwamnan jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kamfani NNPCL ya musanta zargin rashin aukin man fetur ɗin da yake sayarwa
Babban kamfanin mai na Najeriya NNPCL ya yi watsi da iƙirarin da wani mutum ya yi cewa man da kamfanin ke sayarwa bai kai na Dangote auki ba.
Cikin wani bidiyo da ya karaɗa shafukan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Najeriya ta musanta zarge-zargen rashawa da jami’in Binance ya yi wa ƙasar
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da iƙirarin da jami'in kamfanin Binance, Tigran Gambaryan, wanda ya shafe wata takwas yana tsare a ƙasar, kan zarge-zargen rashawa.
A kwanakin baya ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An nada sabbin Yaran Sarki guda goma 18 a masarautar Kazaure
Mai martaba Sarkin Kazaure Alhaji Najib Hussaini Adamu ya nada sabbin Yaran Sarki guda goma 18.
Wadanda aka nada sun hadar da Tasi'u Shehu Sa'idu Wazirin Shamaki da Shamsiddin Sani!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa tana duba yiwuwar samar da kananan madatsun ruwa guda goma a jihar
Mai baiwa gwamna shawara kan harkokin ambaliyar ruwa da kuma sauyin yanayi Alhaji Hamza Muhammad Hadejia ya sanar da hakanta cikin shirin Radio Jigawa mai suna Jigawa A Yau.
Ya ce!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ofishin INEC ya ƙone ƙurmus a jihar Sakkwato
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa ta ce ofishinta na Ƙaramar hukumar Gwadabawa da ke Jihar Sakkwato ya ƙone ƙurmus, inda gobarar ta lalata akwatunan zaɓe da sauran kayayyaki.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinubu ya isa birnin Addis Ababa
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya isa birnin Addis Ababa, na ƙasar Ethiopia domin halartar zaman taro karo na 38 na shugabannin ƙasashen ƙungiyar Afirka ta AU.
Shugaban wanda ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutum 16 sun rasu sanadiyyar haɗarin babbar mota a jihar Kano
Wani hatsarin babbar mota da ya auku a birnin Kano ya yi ajalin mutum 16.
Cikin wata sanarwar da jami'in hulɗa da jama'a na hukumar kiyaye aukuwar hadurra ta jihar Kano, Abdullahi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...