Browsing Category
Labarai
Kwankwaso yayi Allah wadai da rashin wutar lantarki a Arewa
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana rashin jin daɗinsa kan rashin wutar lantar a mafi yawan jihohin Arewa.
Kamar yadda ya rubuta a shafinsa na X,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu gaban kansa ya yi wajen cire tallafin mai – IMF
Asusun Lamuni na Duniya, IMF ya ce shugaba Tinubu gaban kansa ya yi wajen cire tallafin mai amma asusun bai ba shi shawarar yin hakan ba.
Wannan dai na ɗauke a wata hira da darektar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zaben Amurka: Mutum Miliyan 32 sun kaɗa ƙuri’arsu a zaɓen farko
Masu zaɓe fiye da miliyan 32 sun kaɗa ƙuri'arsu a sahun farko na zaɓen na bana kamar yadda ɗakin sa ido kan zaɓe na jami'ar Florida.
Kimanin mutum miliyan 15 na waɗanda suka yi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana ci gaba da neman mutanen da hatsarin jirgi ya rutsa da su a Rivers
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayar da umarnin tsananta ƙoƙari domin gano tare da ceto mutane da hatsarin jirgi ya rutsa da su a Fatakwal.
Kamfanin mai na NNPCL ne ya ɗauki!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan bindiga sun kai wa ‘yansanda hari a Jihar Katsina
‘Yan bindiga sun kai wa ‘yansanda hari a yankin ‘Yar Tsamiyar Jino da ke karamar hukumar Kankara a Jihar Katsina, inda suka kashe jami’an ‘yansanda hudu.
Daga bisani, maharan sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar wakilai ta umarci a binciki yawan matsalar lalacewar layin wutar lantarki
Majalisar wakilai ta umarci kwamitinta kan harkokin wutar lantarki da ya binciki yawan matsalar lalacewar layin wutar lantarki, sannan ya gabatar da rahoto cikin makonni uku.
Cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Masu sayen kayan abinci su ɓoye ne ke haifar da ƙaruwar hauhawar farashin kayan abinci – FCCPC
Hukumar kula da hakkin masu sayayya ta kasa, FCCPC ta zargi masu sayen kayan abinci su ɓoye da haifar da ƙaruwar hauhawar farashin kayan abinci a ƙasar.
Shugaban hukumar, Tunji!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matatar Dangote ta fara sayar da man fetur kai-tseye ga ‘yan kasuwa
Matatar man Dangote ta fara sayar da man fetur kai-tseye ga 'yan kasuwa bayan janyewar dillancin man da babban kamfanin mai na ƙasar NNPCL ya yi.
'Yan kasuwar da dama - waɗanda suka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nijeriya na bukatar zuba jarin kusan dala tiriliyan 3 nan da shekaru 30
Shugaban Majalisar Wakilai, Hon. Tajudeen Abbas, ya ce Nijeriya na bukatar zuba jarin kusan dala tiriliyan 3 nan da shekaru 30 masu zuwa domin dakile taɓarɓarewar ababen more rayuwa a!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta hana fitar da gas ɗin girki zuwa ƙasashen waje
Daga ranar 1 ga watan Nuwamba mai kamawa, Gwamnatin tarayya za ta hana fitar da gas ɗin girki zuwa ƙasashen waje a wani mataki da ta ce ta ɗauka domin hana hauhawara farashin gas.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...