Browsing Category
Labarai
Ana ci gaba da ayyukan ceto a ambaliyar da ta ɗaiɗaita yankin Valeancia
Ana ci gaba da ayyukan ceto a ambaliyar da ta ɗaiɗaita yankin Valeancia a ƙasar Sifaniya a cikin sa'o’i 24 da suka gabata.
Zuwa yanzu dai waɗanda suka rasu sun kai aƙalla mutane 95,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yau ake cika shekaru 10 da zanga zangar da ta kawar da shugaban kasar Burkina Faso
Yau ake cika shekaru 10 da zanga zangar da ta kawar da shugaban kasar Burkina Faso Blaise Compaore daga karagar mulki bayan ya kwashe shekaru 27 a karagar jagorancin kasar.
Wasu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Likitar da aka yi garkuwa da ita a jihar Kaduna ta shaki iskar yanci
Likitar nan da aka yi garkuwa da ita a jihar Kaduna, Dr Ganiyat Popoola ta shaƙi iskar ƴanci bayan shafe kimanin watanni 10 a hannun masu garkuwa da mutane.
Poppola, wadda take aiki!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta bayar da umarnin tsare wani mutum bisa zargin cin zarafin Limamin Masallaci
Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu a Jihar Kano, ta bayar da umarnin tsare wani Malam Nasiru Mukhtar, bisa zargin cin zarafin Limamin wani Masallaci da ke Tudun!-->…
Read More...
Read More...
Kusan kashi 65 cikin 100 na talakawan Najeriya na zaune ne a yankin arewacin kasar – Nentawe…
Ministan da aka nada a ma’aikatar jin kai da yaki da fatara, Nentawe Yilwatda, ya bayyana cewa kusan kashi 65 cikin 100 na talakawa na zaune ne a yankin arewacin kasar, don haka,!-->…
Read More...
Read More...
Farfesa Attahiru Jega ya gargadi Nijeriya game da karbar duk shawarwarin da IMF ke bayarwa
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya gargadi Nijeriya game da karbar duk shawarwarin da cibiyoyi na Bretton Woods ke bayarwa, musamman!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Kano ta amince da Naira 71,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi
Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta ce ta daddale naira 71,000 a matsayin albashi mafi ƙanƙanta da za ta biya ma'aikatanta.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana hakan a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dattawa ta ɗage zaman tantance sababbin ministocin Tinubu
Majalisar Dattawan Najeriya ta ɗage zaman da ta shirya yi a yau Talata na tantance sababbin ministocin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya zaɓa, zuwa gobe Laraba 30 ga watan Oktoba, 2024,!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnati Tarayya na ɗaukar matakan gyara wutar lantarki – Majalisar dattawa
Yayin da al’umma jihohin arewacin Najeriya ke ci gaba da kokawa dangane da rashin wutar lantarki na tsawon kwanaki, majalisar dattawan ƙasar ta ce gwamanti na ɗaukar matakai na tsaro!-->…
Read More...
Read More...
Ministan wutar lantarki ya gana da Tinubu kan matsalar wutar arewacin Najeriya
Ministan wutar lantarki a Najeriya Adebayo Adelabu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta fara ɗaukar matakai na laluɓo wasu hanyoyin samar da lantarki ga jihohi da ke arewacin Najeriya.!-->…
Read More...
Read More...