Browsing Category
Labarai
Hukumar NEMA ta fara aikin agajin gaggawa a Maiduguri
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa (NEMA) ta ce ta fara kai agaji domin kwashe mutanen da ambaliyar ruwa ta ɗaiɗaita a Maiduguri, babban birnin jihar Borno.
Ambaliyar ta biyo!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya jajantawa al’umar Maiduguri da ambaliyar ruwa ta shafa
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nuna matukar damuwarsa game da ambaliyar ruwa da ta afku a wasu sassan Maiduguri babban birnin jihar Borno.
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 40 ne suka mutu a wani harin atilari kan wata kasuwa a Sudan
Adadin waɗanda suka mutu a wani harin atilari kan wata kasuwa a garin Sennar na Sudan, ya kai mutane 40, a daidai lokacin da ake fargabar alkaluman za su iya ƙaruwa.
Ana dai zargin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin majalisar Wakilai ya gayyaci shugaban Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma
Kwamitin majalisar wakilai da ke kula da korafe-korafen jama'a ta gayyaci shugaban Jami'ar Tarayya ta Dutsin-Ma da ke jihar Katsina, Farfesa Armayau Hamisu Bichi da ya bayyana a!-->…
Read More...
Read More...
Manufarmu ita ce samar da tsarin kiwon lafiya na zamani wanda zai biya bukatun jama’a – DLD
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada kudirin gwamnatinsa na ganin an yi ayyukan da suke da matukar muhimmanci.Dauda Lawal ya yi wannan alkawarin ne a lokacin da yake kaddamar!-->…
Read More...
Read More...
Gine-gine ba da zubar da shara a magudanun ruwa ne ke haifar da yawaitar ambaliya
Kwamitin yaki da Ambaliyar ruwa na jihar Kaduna ya bayyana yin gine-gine ba tare da izini ba da kuma zubar da shara a magudanun ruwa a matsayin manya daga cikin abubuwan da ke haifar!-->…
Read More...
Read More...
Wani mutum ya nutse a kogin Hadejia
Wani mutum mai suna Sulaiman Potiskum mai shekaru 55 ya nutse a ruwa, bayan ya yi iyo a wani kogi da ke karamar hukumar Hadejia a jihar Jigawa.
Kakakin hukumar tsaron farin kaya ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar Sojin Najeriya ta musanta rahotan cewa jami’anta sun yi murabus ne saboda cin hanci…
Rundunar Sojin kasar nan ta musanta rahotannin da kafafen yaɗa labarai na baya-bayan nan da ke nuna cewa jami'anta sun yi murabus daga aikinsu ne saboda cin hanci da rashawa, da rashin!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar PDP ta mayar da martani kan kalaman Rabi’u Kwankwaso
Jam’iyyar PDP ta mayar da martani kan kalaman da sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023 ya yi wanda ya yi iƙirarin cewa jam’iyyar PDP ba!-->…
Read More...
Read More...
A shirye muke mu gana da Shugaba Tinubu kan bukatar rage farashin man fetur – NANS
Shugaban Kungiyar Dalibai ta Kasa (NANS) ya ce a shirye suke su gana da shugaban kasa Bola Tinubu idan akwai bukata, kan bukatar ta na ganin an rage karin farashin man fetur din!-->…
Read More...
Read More...