Browsing Category
Labarai
Obasanjo ba shugaban da za a yi koyi da shi bane – Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayya ta ce tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ba shugaba ba ne da za a yi koyi da shi a fannin gudanar da mulki da ma sauran harkokin shugabanci.
Gwamnatin ta yi wa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Aƙalla ‘yan ƙasar Nijar 300 ne ake zargin hukumomin Libiya sun tsare
'Yan ƙasar Nijar, aƙalla 300 ne ake zargin hukumomin Libiya sun kama tare da tsare su a cikin wani mawuyacin hali na rashin kula tsawon wata da watanni.
A cikin wani bidiyo da ake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutum 7 sun mutu yayin zanga-zangar bayan zaɓe a Mozambique
Aƙalla mutum bakwai ne suka mutu yayin da wasu da dama suka jikkata a zanga-zangar da ta ɓarke bayan zaɓen da aka gudanar ranar 13 ga watan Nuwamba a lardin Nampula da ke arewacin!-->…
Read More...
Read More...
Da yiwuwar Amurka ta fitar da hannunta daga yaƙe-yaƙen ƙasashen ƙetare
Yayin da Donald Trump ke ci gaba da naɗe-naɗen muƙamai, kafofin watsa labaran Amurka sun yi hasashen cewa zai ba wa sanatan Florida, Marco Rubio muƙamin sakataren harkokin waje.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyar dillalan man fetur ta cimma matsaya da Dangote kan sayen man fetur
Ƙungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya IPMAN ta ce mambobinta sun cimma matsaya domin fara sayen man fetur daga matatar man Dangote kai-tsaye.
Shugaban ƙungiyar ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Atiku yana yi wa Tinubu ƙyashin shugabancin ƙasar da yake yi ne – Fadar shugaban Kasa
Fadar shugaban Kasa ta ce tsohon mataimakin shugaban ƙasar Atiku Abubakar yana ƙyashi tare da baƙin ciki da matsayin Shugaban kasa Bola Tinubu na shugabancin ƙasar, muƙamin da!-->…
Read More...
Read More...
Za’a yiwa mutane 1,000 tiyatar Yanar Idanu kyauta a Jihar Jigawa
Maaikatar lafiya ta jihar Jigawa ta amince da yiwa mutane dubu daya aikin tiyatar Yanar Idanu kyauta da gidauniyar Darrul Imara Charity foundation da hadin gwiwar gidauniyar Hilal!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta tura tawagar kwararru zuwa jihar Edo domin kwaikwayo tsarin koyo da…
Gwamnatocin jihohin Jigawa da Delta sun tura tawagar kwararru zuwa jihar Edo domin kwaikwayo tsarin koyo da koyarwa da inganta fannin ilimi a matakin farko a jihohinsu.
Ziyarar ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Oluremi Tinubu da Nuhu Ribadu za su jagoranci addu’ar neman sauƙi ga Najeriya
Uwargidan shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu za su jagoranci addu'a ta musamman domin neman sauƙin matsalolin da!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan’uwan yaran da aka tsare kan zargin yin zanga-zanga sun nemi ayi musu adalci.
'Yan'uwan yaran da aka tsare kan zargin yin zanga-zanga a Kano da Kaduna sun koka kan a yi masu adalci.
Iyaye da ƴan uwan yaran sun shaida wa jaridar Daily Trust cewa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...