Browsing Category
Kasuwanci
Gwamnatin shugaba Tinubu zata bada fifiko wajen samar da iskar gas
Mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan makamashi Olu Verheijen, ya bayyana cewa gwamnatin shugaba Bola Tinubu,zata bada fifiko wajen samar da iskar gas.
Verheijen ta bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Fasa-kwauri na shafar tattalin arzikin kasa – Hukumar Kwastam
Hukumar Kwastam ta jihar Kano da Jigawa ta tara sama da Naira biliyan 18 a matsayin kudaden shiga daga watan Janairu zuwa Yuni.
Kwanturola na yankin Sambo Dangadima, ya bayyana haka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa ta musanta zargin da ake yi na kara farashin man zuwa N700
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta musanta zargin da ake yiwa kungiyar na kara farashin man zuwa naira 700 a fadin kasa.
Shugaban kungiyar na shiyyar Kudu maso Yamma Dele!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matakin sauyin kuɗi da CBN ya ɓullo da shi ya haifar da wahalhalu ga ‘yan ƙasar
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce tun asali dama yana da ƙwarin gwiwar samun nasara a zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar cikin watan Fabrairun da ya gabata, duk kuwa da tsarin!-->…
Read More...
Read More...
NLC ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta jingine shirinta na yin ƙarin kuɗin wutar lantarki
Ƙungiyar Kwadago ta kasa NLC ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta jingine shirinta na yin ƙarin kuɗin wutar lantarki da kashi 40 cikin 100 a wata mai zuwa.
Hakan na kunshe ne cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar matuka ‘yan union ta yi alkawarin bayar da cikakken goyon baya ga gwamnatin shugaban kasa…
kungiyar ma’aikatan sufurin mota ta kasa ta ‘yan union ta yi alkawarin bayar da cikakken goyon baya ga shirye-shirye da manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, a kokarinta!-->…
Read More...
Read More...