Browsing Category
Kasuwanci
Gwamnatin tarayya ta kashe Naira Biliyan 36 wajen biyan tallafin wutar lantarki cikin watanni uku
Hukumar kula da wutar lantarki ta Najeriya NERC, ta ce gwamnatin tarayya ta kashe Naira biliyan 36 wajen tallafin wutar lantarki a rubu'in farko na shekarar 2023.
A cikin rahotonta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dakatar da aikin hayar mota a filin jirgin Nnamdi Azikiwe dake Abuja zai sa matafiya shiga tsaka mai…
Matafiya na iya shiga tsaka mai wuya yayin da hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya FAAN ta dakatar da aikin hayar mota a filin jirgin Nnamdi Azikiwe dake Abuja ba tare da!-->…
Read More...
Read More...
Matatar man Fatakwal za ta fara aiki a karshen shekara
Shugaban Kungiyar Kwadago (TUC), Festus Osifo, ya ce shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da tabbacin cewa matatar man Fatakwal za ta fara aiki a karshen shekara.
Osifo, tare da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinubu yayi alkawarin samar da motocin sufuri 3,000 ga matafiya a fadin Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yayi alkawarin samar da motocin sufuri a dukkan jihohin Najeriya da kananan hukumomin a farashi mai sauki.
Shugaban kasar ya ce gwamantin sa zata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kananan hukumomin Birniwa, kiri kasamma da Guri sun kaddamar da kwamitin siyar da taki
An kaddamar da kwamitin membobi goma sha daya kan sayar da taki a kananan hukumomin Birniwa, kiri kasamma da Guri.
Da yake kaddamar da kwamitin, shugaban karamar hukumar, Hon Umar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Civil Defence sun tabbatar da kama wasu barayin mai
Jami’an hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Legas sun tabbatar da kama wasu barayin mai a yankin Ajah a jihar.
An kame wadanda ake zargi da satar man lokacin wani aikin sintiri!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana cigaba da musayar ra’ayoyi kan batun karin kudin man fetur
Ana ci gaba da musayar ra’ayoyi da Allah wadai kan matakin karin farashin man fetur daga naira 540 zuwa naira 617 kowace lita na baya-bayan nan.
Shugaban kungiyar kwadago na kasa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Manoma sun gudanar da addu’o’i saboda rashin samun ruwan sama
Kamfanin Dillancin Labarai Kasa NAN ya bayar da rahoton cewa, manoman da galibinsu suke zaune a yankunan arewaci da tsakiyar jihar Borno, sune wadanda karancin ruwan yafi shafa a halin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya rage farashin taki da ₦9000 duk buhu
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA a yau Juma'a ya kaddamar da Kwamatin Kula da sayar da takin zamani na Gwamnati Jiha a karkashin Shugaban Kwamatin Shugaban Ma'aikata na!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan batun samar da abinci a Najeriya
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan batun samar da abinci a ƙasar.
Mai magana da yawun shugaban ƙasar Dele Alake, ne ya bayyana haka ga manema labarai a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...