Browsing Category
Kasuwanci
Sake fasalin kudi da gwamnatin da ta shude tayi ya durkusar da manoma a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ce tsarin sake fasalin takardar naira da gwamnatin da ta shude tayi ya sanya manoma cikin matsalar durkushewa.
Batun sake fasalin naira ya taso ne a zauren!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mata zasu samu ilimi tare da sana’a a karkashin sabuwar gwamnatin jihar Katsina
Mai ba Gwamnan Jihar Katsina shawara ta musamman kan ilimin ‘ya’ya mata a jihar, Hajiya Jamila Abdu Mani, ta bayyana cewa duk wata ‘ya mace a jihar za ta samu ilimi tare da sana’a a!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya zata samar da kamfanoni masu zaman kan su kan kudi Naira Tirilayan 27.5
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yace gwamnatin tarayya zata samar da kamfanoni masu zaman kan su domin samar da kudaden da za’a yi ayyukan raya kasa a cikin kasafin kudin shekarar 2024!-->…
Read More...
Read More...
Yarjejeniyar iskar gas tsakanin Najeriya da Jamus zata Inganta wutar lantarki nan da shekarar 2024
Ministan Harkokin cikin gida Ambasada Maitama Tuggar, yace yarjejeniyar iskar gas tsakanin Najeriya da Jamus, zata Inganta wutar lantarki nan da shekarar 2024.
Maitama Tuggar ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NNPC ya dawo da hako ganga 275,000 na man fetur a kowace rana
, biyo bayan warware takaddamar da ta kunno kai tsakanin kamfanonin mai da kungiyoyin kwadago.
A jiya ne dai kamfanin na NNPC ya kulla yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin kamfanin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rikicin Fulani da ’yan banga yayi sanadiyyar mutuwar mutum biyu a Jihar Neja
An tabbatar da mutuwar mutane biyu, yayin da wasu bakwai ke ci gaba da karbar magani a cibiyar kiwon lafiya matakin farko da ke Beji, bayan wani rikici da ya barke tsakanin Fulani da!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar raya yankin Arewa Maso Gabas ta bada gudunmawar N2Bn ga yan kasuwar Maiduguri
Hukumar raya yankin Arewa Maso Gabas, ta bada gudunmawar Naira Bilyan 2 ga yan kasuwar Maiduguri da aka sake bude ta bayan ta kama da wuta a watan Fabareru.
Manajin Daraktan Hukumar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya zata kai ga hakar ganga Milyan 1.8 a kowacce rana
Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio yace sannu a hankali Najeriya zata kai ga tsarin kungiyar kasashe masu arzikin Man Fetur ta OPEC na hakar ganga Milyan 1.8 a kowacce rana.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da cibiyoyin iskar gas guda bakwai a fadin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin samar da motoci masu amfani da iskar gas, inda ta bude cibiyoyin iskar gas guda bakwai a fadin kasa.
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zuba hannun jari a jihar Jigawa zai taimaka wajen samar da ayyukan yi kai tsaye guda 50,000
Gwamnan jihar jigawa Malam Umar Namadi ya bayyana cewa masu zuba jari suna da gazawa wajen samun ci gaba a jihar Jigawa saboda wasu manufofin gwamnatin tarayya da kuma bukatu na bayar!-->…
Read More...
Read More...