Browsing Category
Kasuwanci
Bankin NIRSAL sun fara horar da ma’aikatan aikin gona dubu 2 a jihar jigawa
Bankin tallafawa kananan masana’antu NIRSAL tare da hadin gwiwar gwamnatin Jihar Jigawa sun fara horar da ma’aikatan aikin gona dubu 2 domin bunkasa harkar noman zamani a jihar.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An baiwa kamfanin sadarwa na MTN izinin katse hanyar sadarwa ta Glo
Hukumar Sadarwa ta kasa (NCC) ta bai wa kamfanin sadarwa na MTN izinin katse hanyar sadarwa ta Glo a kan bashin da ake bin sa.
NCC, a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kafin karshen watan nan za’a kammala gwajin hako ganga dubu sittin a matatar mai ta garin fatakwal
Kamfanin mai na kasa NNPC ya sanar da cewa kafin karshen watan nan za’a kammala gwajin hako ganga dubu sittin a matatar mai ta garin fatakwal.
Mai magana da yawun kamfanin Femi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An shirya wani taron karawa juna sani ga ‘yan kasuwa 510 a jihar Kebbi
Kungiyar ‘Yan Kasuwa ta kasa reshen jihar Kebbi, ta shirya wani taron karawa juna sani ga ‘yan kasuwa 510 a jihar.
Da yake jawabi a wajen rantsar da mambobin kungiyar na jiha a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Darajar Naira ta yi faduwar da ba’a taba ganin irin ta ba tun shekarar 1999
Ta cikin wani dogon jawabi da kididdiga da mujallar tattalin arziki ta Bloomberg ta fitar ta ce shekaru kusan 25 kenan rabon da dala ta tumurmusa Nairar a kasuwar chanji.Mujallar bata!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar SERAP ta maka kamfanin man fetur na kasa NNPCL a kotu
Kungiyar SERAP mai fafutukar Kare Hakkokin Tattalin Arziki da tabbatar da demokradiyya ta maka kamfanin man fetur na kasa NNPCL a gaban sharia, kan rashin bayyana cikakkun alkaluman!-->…
Read More...
Read More...
Ana kokarin dakatar da ficewar babban shagon siye-siye na Shoprite daga Kano
Mataimakin shugaban majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin yace yana kokarin dakatar ficewar babban shagon siye-siye na garin Kano Shoprite, wanda shine reshen su daya tilo a Jihar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a bada bashi ga kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa a Najeriya
Ofishin mataimakin shugaban kasa hadin gwiwa da bankin masana’antu, zasu fara bada bashi ga kanana da matsakaitan ‘Yan kasuwa a fadin kasar nan, a cikin watan Janerun shekarar 2024.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
farashin kayayyaki sun kara hauhawa, idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata – NBS
Hukumar Kididdiga Ta Kasa (NBS), ta ce farashin kayayyaki sun kara hauhawa, idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata, kuma rabon da a ga hakan tun a shekarar 1996.
Nijeriya dai na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyar ‘yan kwadago NLC ta yi Allah wadai da shawarar ƙara farashin man fetur zuwa ₦750
Ƙungiyar 'yan kwadago ta kasa NLC ya Allah wadai da shawarar da Bankin Duniya ya bai wa gwamnatin tarayya na ƙara farashin man fetur zuwa naira 750 duk lita ɗaya.
Shugaban NLC Joe!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...