Browsing Category
Jigawa
Gwamnatin Jigawa ta jadadda kudirinta na daukar kwararan matakai na rage talauci a jihar
Dangane da haka ne gwamnati ta samar da isassun kudade ta hannun hukumar kula da masu bukata ta musamman domin kula da masu rangwaman gata da kuma kara yawan masu bukata ta musamman da!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta fito da wani shiri na amfani da fasaha wajen koyo da koyarwa a jihar
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta fito da wani shiri na amfani da fasaha wajen koyo da koyarwa don inganta harkar ilmi a jihar nan.
Kwamishinan ilimi mai zurfi na jihar Dr Isa Yusif!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An dakatar da Daraktan kwalejin Birnin Kudu da jami’in kula da harkokin abinchi na kwalejin
Aisha Muhammad Lawan
Kwamishinan ma’aikatar Ilmi mai zurfi na jihar Jigawa, Dr Isa Yusif Chamo ya bada umarnin dakatar da Daraktan kwalejin Birnin Kudu da kuma jami’in kula da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Jigawa ya nemi ma’aikatun jihar da su cimma yarjejjeniyar da jihar ta kulla da Ofishin…
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya yi kira ga ma’aikatu da sassan gwamnatin jihar da su cimma yarjejjeniyar da jihar ta kulla da Ofishin Cigaban Kasashen Waje na Commonwealth,!-->…
Read More...
Read More...
Guraren gyaran motoci a jihar Jigawa sun koka akan karancin ayyuka daga masu motoci
Hakan dai na faruwa ne yayin da farashin kayan gyaran motan ya ninka fiye da ninki biyu bayan cire tallafin man fetur wanda ba a taba ganin irinsa ba inda man ya tashi daga naira 200!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata sayi shinkafa da taliya domin sayarwa ma’aikatan gwamnati kan farashi…
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da ware Naira biliyan 1.1 don siyan karin kayan abinci da suka hada da buhunan shinkafa 12,000 da katan na taliya 15,000 domin sayarwa ma’aikatan!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Namadi ya dakatar da kwamishinan ma’aikatar kasuwanci na jihar Jigawa
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi ya dakatar da kwamishinan ma’aikatar kasuwanci kuma mamba a majalisar zartarwa ta jihar, Alhaji Aminu Kanta, kan zargin wasu badakaloli a!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu mutane goma da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a jihar Jigawa
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta sanar da kama wasu mutane goma da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a jihar nan.
A cewar wata sanarwa da DSP Shiisu Adams, kakakin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kaddamar da rabon kayan amfanin gona a karkashin shirin NG-CARES Fadama kashi na uku
Gwamna Mallam Umar Namadi ya halarci bikin kaddamar da rabon kayan amfanin gona ga kungiyoyin manoma a karkashin shirin NG-CARES Fadama kashi na uku.
A cikin jawabinsa, gwamnan ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta yanke wa mutum huɗu hukuncin ɗaurin rai da rai a jihar Jigawa
Wata Babbar Kotu ta yanke wa mutum huɗu hukuncin ɗaurin rai da rai bayan samunsu da laifin yi wa ’yar shekara 14 fyaɗe a unguwar Kurmi da ke Ƙaramar Hukumar Gwaram a Jihar Jigawa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...