Browsing Category
Jigawa
STOWA ta kashe kudi fiye da naira miliyan dari biyar da hamsin da tara wajen inganta samar da ruwan…
Hukumar samar da ruwansha a matsakaitan garuruwa ta jihar Jigawa STOWA ta ce ta kashe kudi fiye da naira miliyan dari biyar da hamsin da tara wajen inganta samar da ruwansha a tsakanin!-->…
Read More...
Read More...
Gidaje sama da 100 ne suka rushe sakamakon wani ruwan sama da guguwa da aka sheka a Ƙaramar hukumar…
Gidaje sama da 100 ne suka rushe yayinda dukiyoyi masu tarin yawa suka salwanta sakamakon wani ruwan sama da guguwa da aka sheka a Ƙaramar hukumar Kaugama
Tuni dai mazauna garin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gonakin shinkafa 700 ne suka salwanta a garin Zandam ta Gabas dake jihar Jigawa
A yanzu haka gonakin shinkafa na manoma fiye da dari bakwai ne suka salwanta a garin Zandam ta Gabas dake yankin Karamar hukumar Gwaram sakamakon ruwan kogi da ya mamaye gonakin.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jihar Jigawa: Manoma su rungumi sabbin tsare-tsaren da aka bullo da su a bangaren aikin gona
Gwamnatin jihar Jigawa ta bukaci manoma su rungumi sabbin tsare-tsarenta da ta bullo da su a bangaren aikin gona domin bunkasa samar da abinci da kuma yalwar arziki.
Gwamna Malam!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
A karon farko majalisar dokoki ta jihar Jigawa tayi bayanin ayyukan data gudanar a cikin shekara…
A karon farko mjalisar dokoki ta jahar Jigawa tayi bayanin ayyukan data gudanar a cikin shekara guda.
Tun bayan rantsar da majalisa ta 8 a jahar Jigawa a ranar 14th Yuni, 2023, ayau!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jahar Jigawa ta rabawa wa matasa 300 baburan hawa da akwatina da magunguna don yin rigakafin…
A yunƙurinta na inganta lafiyar dabbobi a jahar Jigawa, gwamnatin jahar ta rabawa wa matasa 300 baburan hawa da akwatinan magungunan rigakafin dabbobi da zasuyi aiki a faɗin mazaɓu 287!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Zartarwa Jihar Jigawa Ta Karbi Rahoto Kan Badakalar Filayen Noma
Majalisar Zartarwa Jihar Jigawa Ta Karbi Rahoto Kan Badakalar Filayen Noma.
Idan za’a iya tinawa, a baya dai gwamnatin jihar jigawa ta kafa kwamati domin bincikar badakar filaye da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An nada Nilfa Gambo ‘yar shekara 34 a matsayin alkalin babbar kotun jihar jigawa
A jiya ne Gwamna Umar Namadi ya rantsar da ‘yar shekara 34 mai suna Nilfa Gambo a matsayin alkalin babbar kotun jihar.
An rantsar da Nilfa Gambo ne a zauren majalisar da ke gidan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta zuba jarin sama da Naira Biliyan 5 a ayyukan tallafawa manoma
Gwamnatin Mallam Umar Namadi ta ce ta zuba jarin sama da Naira biliyan 5 a ayyukan tallafawa manoma domin karfafa samar da abinci.
Namadi ya bayyana haka ne a Dutse a jawabin da ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama masu sayarda magunguna ba bisa ka’ida ba guda 350 a jihar Jigawa
Hukumar da ke kula da harhada magunguna ta Najeriya ta kama, tare da gurfanar da wasu masu sayarda magunguna ba bisa ka’ida ba tare kuma da rufe shagunan sayar da magunguna 350 a jihar!-->…
Read More...
Read More...