Browsing Category
Jigawa
Wayyo: An samu Mummunan Haɗarin Mota a Hanyar Maigatari
A ƙalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu a wani haɗarin mota da ya afku a hanyar Maigatari a ƙaramar hukumar Maigatari dake jihar Jigawa.
Mai magana da yawun Rundunar ‘Yan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa Zata Yi Hobbasa Kan Matsalar Ambaliyar Ruwa
Gwamantin jihar
Jigawa ta jadadda kudurinta na kawo karshen matsalar ambaliyar ruwa dake
addabar alummar jihar.
Mataimakin
gwamnan jiha, Alhaji Umar Namadi,
ya bayyana haka a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Da Matsala: Mutane Kusan Miliyan 39 Ke Yin Bahaya A Waje
Wata Kungiya mai suna Water Aid tace kimanin mutane Miliyan 116 cikin akalla mutanen Najeriya Miliyan 200, basu da halin amfani da cikakken bandaki. Hakan yasa mutane Miliyan 38 da!-->…
Read More...
Read More...
Kwalaben Giya 647 Da Mutane 36 Sun Shiga Hannun Yan Hisbah A Jigawa
Rundunar
Hisbah ta Jihar Jigawa ta ce ta kama mutane 36 tare da kwace kwalbobin Giya
guda 647 a fadin Jihar.
Kwamandin
Rundunar na Jiha Malam Ibrahim Dahiru ya bayyana haka ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hajji – Ku Lura Da Jakunkunanku Don Tsira Daga Sharrin Masu Cushen Kwaya A Filin Jirgi
Jami’in
hukumar jindadin alhazai ta jihar jigawa mai kula da shiyar Hadejia Alhaji
Yakubu Muhammad ya shawarci maniyyata aikin hajjin bana da su lura da
kayayyakinsu domin tsira daga!-->…
Read More...
Read More...
Sakon Mai Martaba Sarkin Hadejia Ga Magada Annabawa
Mai Martaba Sarkin Hadejia, Dr. Alhaji Dr. Adamu Abubakar
Maje (CON), yayi kira ga limamai a masarautarsa da su kara himma wajen neman
Karin ilimi domin sauke nauyin dake wuyansu yadda!-->…
Read More...
Read More...
An Bayyana Sawaba FM a Matsayin abar Kwatance
An
bayyana gidan Rediyon Sawaba a matsayin gidan rediyon jama’a wacce bata nuna
kabilanci kuma shirin gidan rediyon mai suna ‘Igbo Kwenu’ shine irinsa na farko
a yankin.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yan Shi’a Sun Ga Ta Kansu Amma Sun Mayar Da Zazzafan Martani – Bidiyo
Danganta tayi tsami tun a shekarun baya tsakanin kungiyar da gwamnatin shugaba Buhari tun bayan da yan kungiyar suka yi kicibis da ayarin sojojin kasar nan, inda haduwar tayi munin…
Read More...
Read More...
Ku Tuba Daga Amfani Da Tsohuwar Hanyar Noma, Ku Rungumi Ta Zamani – Pantami
Daraktan hukumar bunkasa harkokin sadarwa ta kasa Dr.
Isa Ali Pantami, ya bukaci ‘yan Najeriya da su riki noman zamani ta hanyar
amfani da hanyoyin sadarwa.
Pantami ya bayyana hakan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ma’aikatan Jigawa Sun Shiga Tasku, Albashi Babu Tabbas
Gwaman jihar Jigawa, Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ne yayi wannan gargadin na matsalar da za a fuskanta.
Read More...
Read More...