Browsing Category
Jigawa
ACRESAL da ma’aikatar kare mahalli ta jihar Jigawa zasu da sa bishiyoyi 5,500,000 a fadin jihar
Shirin ACRESAL da hadin gwiwar ma’aikatar kare mahalli ta jihar Jigawa zasu da sa bishiyoyi miliyan biyar da dubu dari biyar a fadin jihar jigawa, a wnai yunkuri na magance matsalolin!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 2 ne suka mutu a wani sabon rikici tsakanin manoma da makiyaya a jihar Jigawa
Wani sabon rikici da ya barke da yi sanadiyyar mutuwar akalla mutane biyu tare da kone gidaje uku a wani sabon rikici tsakanin manoma da makiyaya a karamar hukumar Birnin Kudu ta nan!-->…
Read More...
Read More...
Kananan hakumomin MMR da KKM sun bayyana kudurinsu na cigaba bunkasa ayyukan tsaftar muhalli
Kananan hakumomin Malam Madori da Kirikasamma sun bayyana kudurinsu na cigaba bunkasa ayyukan tsaftar muhalli. Shugababnnni sassan ruwa da tsaftar muhalli na kananaa hakumomin ne suka!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa za ta tattauna kan sabon mafi karancin albashin ma’aikata a jihar
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya ce gwamnatinsa za ta tattauna kan sabon mafi karancin albashin ma’aikata a jihar.Kungiyoyin kwadago sun shiga tattaunawa da gwamnatin tarayya!-->…
Read More...
Read More...
An aike da jami’an sa ido domin kai rahoton duk wata alamar bullar cutar kwalara a Jigawa
Kwamishinan lafiya na jihar Jigawa, Dakta Abdullahi Kainuwa ya ce ma’aikatar ta aike da jami’anta kan sa ido domin kai rahoton duk wata alamar bullar cutar kwalara a jihar. Kwamishinan!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta ƙaddamar da Daftarin Bunƙasa Noma mai nisan zango, na 2024 Zuwa 2030
A ƙoƙarin da Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ke yi domin bunƙasa harkokin noma da samar da abinci da aikin yi ta hanyar noma, ya fito da Daftarin Shirin Bunƙasa Noma na Shekarun!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar bada tallafin karatu ta jihar Jigawa ta bukaci daliban jihar da su shiga shafin ta na yanar…
Hukumar bada tallafin karatu ta jihar Jigawa, scholarship board ta bukaci daliban jihar nan da suka sami guraben karatu a manyan makarantun kasar nan da su tabbatar sun shiga shafin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar jigawa yayi kira ga manoma da makiyaya su rungumin zaman lafiya a tsakanin su
A wani yunkuri na tabbatar da zaman lafiya da walwala gwamnan jihar jigawa Umar Namadi yayi kira ga manoma da makiyaya su rungumin zaman lafiya a tsakanin juna.
Da yake jawabi yayin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da mayar da shugabannin kananan hukumomin nan hudu da aka…
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da mayar da shugabannin kananan hukumomin nan hudu da aka dakatar daga kan mukamansu na tsawon watanni.
Shugabannin kananan hukumomin da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jihar Jigawa na kashe kudi naira miliyan dubu biyar a kowace shekara wajen samar da…
Gwamnatin Jihar Jigawa na kashe kudi naira miliyan dubu biyar a kowace shekara wajen samar da magunguna ga asibitocin Jihar nan.
Kwamishinan harkokin kiwon lafiya na Jiha, Dr.!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...