Browsing Category
Ilimi
Gwamnatin jihar Jigawa ta bukaci masu yin NYSC da su zauna a jihar
Jagorar hukumar matasa masu yiwa kasa hidima (NYSC) a jihar Jigawa, Hajiya Aishatu Adamu, ta shawarci masu yiwa kasa hidima da aka turo jiharnan su zauna a jihar.
Aishatu Adamu ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamishinan ilimi Kimiyya da fasaha na jihar Jigawa ya kaddamar da kwamitin da zasu ziyarci manyan…
Kwamishinan ilimi Kimiyya da fasaha na jihar Jigawa, Dakta Lawan Yunusa Danzomo ya kaddamar da wakilan kwamitin da zasu ziyarci manyan makarantun gaba da sikandire na jihar nan domin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta fara gabatar da sabbin shirye-shiryen koyan karatu ta hanyar rediyo
Gwamnatin Jihar Jigawa ta fara gabatar da sabbin shirye-shiryen ga magidanta maza da mata domin koyan karatu ta hanyar radio.
A jawabinsa Sakataren zartarwa na hukumar Ilimin Manya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutum 1466 ne ake tantancewa a shirin gwamnatin tarayya na Npower a karamar hukumar Hadejia
A kalla Matasa Maza da Mata dubu 1,466 ne ake saran tantancewa bayan sun samu Damar shiga Shirin gwamnatin tarayya na Npower a nan karamar hukumar Hadejia.
Shugaban Kula da Shirin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Senator Sabo Nakudu ya bada gudummawar kwamfutoci ga dalibai biyar-biyar na kananan hukumomin 7
Dan majalisar Dattawa mai wakiltar Jigawa ta tsakiya, Senator Sabo Muhammad Nakudu, ya bada gudummawar kwamfutoci ga dalibai 35 ga dalibai biyar-biyar na kananan hukumomin 7 da yake!-->…
Read More...
Read More...
UNICEF: Akwai yiwuwar yara miliyan daya a Najeriya su daina zuwa makaranta saboda barazanar sace su
Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya ya ce akwai yiwuwar yara miliyan daya a Najeriya su daina zuwa makaranta saboda barazanar da suke fuskanta ta sace daliban!-->…
Read More...
Read More...
An bayyana Arewa a matsayin wuraren da aka fi samun masu satar jarabawa
An bayyana Jihohin Bauchi, Borno, Kano, da kuma Kebbi a matsayin wuraren da aka fi samun masu satar Jarabawa a kasar nan.
Shugaban Hukumar Shirya Jarabawar Kammala Sikandire ta NECO!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Buhari ya nada wasu shugabannin hukumomin da suke karkashin Ma’aikatar Ilimi
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya amince da nadin sabbin wasu nade-naden shugabannin hukumomin da suke karkashin Ma’aikatar Ilimi.
Daraktan Yada Labarai da Hulda da Jama’a na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
N-Power za tayi tantacewar keke da keke ga wayanda aka dauka ranar Juma’a
Wayanda suka cike shirin N-power na jihar Jigawa a wannan lokacin an fitar da sanarwar tantancewa ta ke-ke da ke-ke da za a yi a ranar juma'a mai zuwa.
Hukumar reshen jihar Jigawa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna El-Rufa’i ya roƙi hukumar JAMB da ta fasa rage wa ɗalibai makin shiga gaba da…
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce rage makin da hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami'a ta Najeriya JAMB ke yi ya mayar da ɗaliban arewacin kasar ragwaye kuma!-->…
Read More...
Read More...