Browsing Category
Ilimi
Gwamnatin Kano tayi kira da a rage kudin rijistar Jami’ar BUK domin dalibai marasa galihu
Gwamnatin jihar Kano ta koka kan karin kudin rajistar daliban da hukumomin jami’ar Bayero dake Kano, BUK suka yi ba zato ba tsammani.
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kara yawan shekarun yin ritaya zai kara tabarbare matsalar rashin aikin yi
An shawarci gwamnatin tarayya da ta sauya tsarin shekarun ritayar ma’aikata da kuma yin watsi da bukatun kungiyoyin kwadago na kasar nan.
Wata farfesa a fannin jagoranci da ba da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Buhari ce ta kara kudin makaranta na kwalejojin hadaka (FGC)
Ma’aikatar ilimi ta tarayya ta ce gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ce ta sake duba sabon tsarin biyan kudin makaranta na kwalejojin hadin kai.
Hakan na kunshe ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya zata dukufa wajen inganta ilimin yara mata a Najeriya
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya sanar da wata tawaga daga Amurka cewar gwamtanin tarayya ta dukufa wajen magance matsalolin ilimin yara mata da kuma karfafar su, tare da!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar wakilai ta bukaci NUC ta gaggauta dakatar da karin kudin karatu na jami’o’in kasar nan
Majalisar wakilai ta kasa ta bukaci hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) da ta gaggauta dakatar da aiwatar da karin kudin karatu na jami’o’in kasar nan.
Hakan ya biyo bayan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dangote Granite Mines ya bayar da tallafin karatu ga dalibai kusan 60
Dangote Granite Mines, wani reshen rukunin Dangote, ya bayar da tallafin karatu ga dalibai kusan 60 a wasu yankuna biyar da suka karbi bakuncin.Kamfanin ya bayyana hakan ne a cikin!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar ADSI ta bukaci shugaba Tinubu da ya tunkari matsalar ilimin yara musamman a yankin arewacin…
Kungiyar masu fafutukar goyon bayan cigaban Arewa (ADSI), ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya tunkari matsalar ilimin yara mata da yara da ba sa zuwa makaranta, musamman a!-->…
Read More...
Read More...
Cibiyar horas da malaman makaranta ta ƙasa (NTI) tana aikin horas da malaman makaranta 925
Cibiyar horas da malaman makaranta ta kasa (NTI) da ke Kaduna tana aikin horas da malaman makaranta 925 akan fannoni masu muhimmanci a taron karawa juna sani na malamai a karkashin!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar jami’ar Bayero dake Kano ta amince da karawa malaman makarantar da ma’aikatanta da basa…
Hukumar jami’ar Bayero dake Kano ta amince da karawa malaman makarantar da ma’aikatanta da basa koyarwa matsayi su 772.
Jami’ar ta bayyana hakan ne ta bakin Sakataren yada labarai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kammala domin fara karatu a shekarar karatu ta 2021 zuwa 2022 a jami’ar Khadija dake Majia
Shugabar jami’a mai zaman kanta ta Khadija da ke garin Majia a karamar hukumar Taura ta jihar nan, Farfesa Hassana Sani Darma, ta bayyana cewa shirye-shirye sun kammala domin fara!-->…
Read More...
Read More...