Browsing Category
Ilimi
Gwamnatin jihar Jigawa ta jaddada kudirinta na tallafawa matasan jihar wajen karo Ilimi
Gwamnatin jihar Jigawa ta nanata kudirinta na tallafawa matasa wajen karo Ilimi a mataki daban daban domin amfanin jihar nan da ma kasa baki daya
Kwamishinan Ilmi mai zurfi Dr Isa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a dakatar da sahihancin takardun digirin Uganda, Kenya da kuma jamhuriyar Nijar
Biyo bayan dakatar da sahihancin takardun digiri na kasashen jamhuriyar Benin da Togo, gwamnatin tarayya tace zata fadada dakatarwar zuwa wasu kashe ciki hadda Uganda, Kenya da kuma!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban hukumar Ilimin bai daya ta Jihar jigawa ya nemi hadin kan hukumomin makarantu da limamai
Aisha Muhammad lawan
Shugaban hukumar Ilimin bai daya ta Jihar jigawa Farfesa Haruna Musa yayi kira ga hukumomin makarantu da limamai su baiwa hukumar hadin kai a kokarin da take!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An dakatar da tantance sahihancin takardun Digiri na jami’o’in Jamhuriyar Benin da Togo
Ma'aikatar ilimi ta gwamnatin tarayya ta dakatar da tantance sahihancin takardun Digiri na jami'o'in Jamhuriyar Benin da Togo sai an kammala bincike.
Dakatarwar zata fara aiki daga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ware ₦100Bn a cikin kasafin kudin shekarar 2024 domin shirin ciyar da dalibai yan makaranta
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa an ware Naira biliyan 100 a cikin kasafin kudin shekarar 2024 domin shirin ciyar da dalibai yan makaranta.
Shugaban kasar ya bayyana hakan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a bada guraben karo ilmi ga dalibai hamsin yan asalin jihar Jigawa
Shirin uwar gidan shugaban kasa mai suna Renewed hope Initiative, tare da hadin gwiwar wasu hukumomin bada tallafi na duniya zasu bada guraben karo ilmi ga dalibai hamsin yan asalin!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu zai halarci gasar karatun Alkur’ani ta kasa karo na 38 a garin Damaturu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad Abubakar na uku da Gwamnonin jihohin Borno da Yobe na daga cikin manyan baki da ake sa ran za su halarci gasar karatun!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta bayyana kudirinta na saka yara miliyan 15 da ba sa zuwa makaranta Aji
Gwamnatin tarayya ta bayyana kudirinta na mayar da yara miliyan 15 da ba sa zuwa makaranta Aji nan da shekarar 2027.
Ministan Ilimi Farfesa Tahir Mamman shine ya bayyana hakan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kashim Shettima ya nemi dalibai su rugumi ilimin da suke da shi domin bada gudunmawa a Najeriya
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya nemi daliban kasar nan sun rugumi ilimi da suke da shi domin bada gudunmawa wajen cigaban kasar nan, a maimakon lalubo hanyoyin cigaban!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar JAMB ta kara kudin rijistar jarrabawar UTME na shekarar 2024
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa JAMB ta kara kudin rijistar jarrabawar shiga manyan makarantu (UTME) na shekarar 2024.
A cikin wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...