Browsing Category
Ilimi
Hukumar JAMB ta sake tsawaita lokacin rajistar neman gurbin karatu na (D.E) shekarar 2024
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta sake tsawaita lokacin rajistar neman gurbin karatu na (D.E) shekarar 2024.
A cikin sakon da ta wallafa a…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta yi barazanar sanya takunkumi ga wasu manyan makarantun Najeriya
Gwamnatin tarayya ta yi barazanar sanya takunkumi ga manyan makarantun da suka sabawa ka'idar tsarin raba daidai na tarayya wajen daukar ma'aikata, inda ta kafe cewa hakan abu ne da ya…
Read More...
Read More...
Kungiyar kwadago tana goyon bayan yajin aikin da kungiyoyin ma’aikatan jami’a ke yi
Kungiyar kwadago ta kasa NLC tace tana goyon bayan yajin aikin da kungiyar ma’aikatan jami’a NASU da SSANU ke gudanarwa, tana mai kira da a gaggauta biyan albashin ma’aikatan da aka…
Read More...
Read More...
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya da na wadanda ba malamai ba sun fara yajin aiki
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya da na wadanda ba malamai ba sun fara yajin aikin a fadin kasar nan sakamakon abin da suka bayyana a matsayin rashin adalci da kuma…
Read More...
Read More...
Dalibi dan asalin jihar Jigawa ya zama zakara a gasar dalibai ta duniya kan sabuwar fasahar (AI)
Zulkiflu Abdullahi Dagu
Dalibin Aji na 5 a sashen Nazarin harhada Kwamfuta a jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, Abdullahi Ahmad Bello, wanda dan asalin jihar Jigawa ne, ya zama…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta dage kaddamar da shirin bayar da lamunin karatu na dalibai
Gwamnatin tarayya ta dage kaddamar da shirin bayar da lamunin karatu na dalibai da zai soma a yau Alhamis.
Sakataren zartarwa na Asusun Ba da Lamunin Ilimi Akintunde Sawyer shine ne…
Read More...
Read More...
Shirin bayar da lamunin karatu na dalibai zai iya farawa nan da makonni biyu zuwa uku
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, ya ce shirin bayar da lamunin karatu na dalibai da ake jira zai iya farawa nan da makonni biyu zuwa uku.
Gbajabiamila ya…
Read More...
Read More...
Uwargidan shugaban kasar da ta kaddamar da ginin da aka sanyawa sunanta a jami’ar MAAUN ta…
Uwargidan shugaban kasa, Sen. Oluremi Tinubu ta sanar da bayar da tallafin naira miliyan 50 ga daliban da suka kammala karatun lauya a jami’ar Maryam Abacha American University of…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata samar da Karin makarantun islamiyyu guda 150
Zulkiflu Abdullahi Dagu
Gwamnatin jihar Jigawa zata samar da Karin makarantun islamiyyu guda 150 domin karantar da Fulani makiyaya
Sakatariyar gudanarwa ta hukumar llmin Ya’Yan…
Read More...
Read More...
Al’ummar unguwar Mandara dake garin Hadejia sun shirya bikin karrama Dr. Usman Aliyu
Al’ummar unguwar Mandara dake karamar hakumar Hadejia sun shirya bikin karrama Dr. Usman Aliyu wanda ya kammala karatun digirin digir-gir a jami’ar Najeriya ta Nsuka.
Da yake jawabi…
Read More...
Read More...