Browsing Category
Ilimi
Muhimmin bayani kan kamawa makaranta a Jigawa ranar Litinin
Kwamishinan yada labarai na jihar nan Malam Ibrahim Mamser ne ya bayyana hakan bayan zaman majalissar zartarwa ta jihar da aka gudanar karkasahin gwamna Muhammadu Badaru Abubakar a…
Read More...
Read More...
Masu yiwa kasa hidima zasu dawo a watan Satumba
Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare, ya sanar da haka a wani sako da ya wallafa yau a shafinsa na Twitter.
Read More...
Read More...
Sharruda 10 na dawowa makarantu a Jigawa
A wata sanarwa da mai bayar da shawara kan ilimi mai zurfi ga gwamnan jihar Jigawa Muhammad T Muhammad ya fitar,ta bayyana cewa bayan karbar rahoton kwamitin da gwamna Muhammad Badaru…
Read More...
Read More...
An sanar da ranar komawa makarantu a Jigawa
Bayan zaman tattaunawa da ya gudana tsakanin masu ruwa da tsaki a fannin makarantu masu zaman kansu karkashin kungiyar (NAPPS)
Read More...
Read More...
Zaman gida daram ga daliban Jami’o’i a Nijeria
Shugaban kungiyar ta ASUU na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi, a wata ganawa ta wayar tarho tare da manema labarai, yace gwamnatin tarayya bada gaske take ba dangane da tattaunawarta da…
Read More...
Read More...
Za a fito da sabbin hanyoyin tafiyar da manyan makarantu a Jigawa – Lawan Yunusa Danzomo
Kwamishinan ya yi wannan kiran ne lokacin kaddamar da kwamitin da zai tsara ka’idojin aikin ma’aikatan kwalejojin fasaha wanda aka gudanar a kwalejin fasaha ta jiha dake Dutse.
Read More...
Read More...
An zabi Harshen Hausa a Nahiyar Afrika Don Fassara A Ka’abah
Daya daga cikin fadar Hausawa
An zabi harshen hausa Dan gudanar da fassarar hudubar Ranar Arfa A kasar saudiyya
Shugaban manyan masallatan nan biyu (Ka'abah da Madinah), Sheikh…
Read More...
Read More...
Bara Aka Hana Ba Karatun Al’Ƙurani ba – Aliyu Tilde
Almajrai
Shahararren malamin nan Dakta Aliyu Tilda ya bayyana cewa haryanzu mutane basu fahimci me ake nufi da Almajiranci ba, inda ya ce Ƙoƙarin da gwamnonin Arewa ke yi na hana…
Read More...
Read More...
Farfesa Maqariy ya ajiye aikin Jami’a
Bayan kwashe shekaru yana aikin koyarwa a Jami'ar Bayero dake Kano, babban limamin masallacin birnin tarayya dake Abuja Farfesa Ibrahim Ahmad Said Maqariy (Hafizahulla) ya ajiye…
Read More...
Read More...
Gwamnati Ki Dubi Allah Ki Bude Makarantu – Dalibai
Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS ta roki gwamnatin tarayya da gwamnatin jihohi da su dauki matakin sake bude makarantu domin cigabada da gudanar da karatu, tare da cewa cigaba da rufe…
Read More...
Read More...