Browsing Category
Ilimi
Shugaba Buhari ya nada wasu shugabannin hukumomin da suke karkashin Ma’aikatar Ilimi
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya amince da nadin sabbin wasu nade-naden shugabannin hukumomin da suke karkashin Ma’aikatar Ilimi.
Daraktan Yada Labarai da Hulda da Jama’a na…
Read More...
Read More...
N-Power za tayi tantacewar keke da keke ga wayanda aka dauka ranar Juma’a
Wayanda suka cike shirin N-power na jihar Jigawa a wannan lokacin an fitar da sanarwar tantancewa ta ke-ke da ke-ke da za a yi a ranar juma'a mai zuwa.
Hukumar reshen jihar Jigawa…
Read More...
Read More...
Gwamna El-Rufa’i ya roƙi hukumar JAMB da ta fasa rage wa ɗalibai makin shiga gaba da…
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce rage makin da hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami'a ta Najeriya JAMB ke yi ya mayar da ɗaliban arewacin kasar ragwaye kuma…
Read More...
Read More...
Za ayi tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kwararrun masana da kungiyoyi a bangaren…
A gobe ne ake saran zaman tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kwararrun masana masu ruwa da tsaki da kungiyoyi a bangarn lafiya dangane da yajin aikin da ‘yan kungiyar…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata gina manyan makarantu 5 a masarautu 5 da suke fadin Jihar nan akan kudi…
A wani Mataki na Rage Cunkoson Dalibai a Makarantu, Gwamnatin Jihar Jigawa zata gina Manyan Makarantu 5 a Masarautu 5 da suke fadin Jihar nan akan kudi Naira Biliyan 2.
Kwamishinan…
Read More...
Read More...
Daliban Makaranta dubu 600,000 ne zasu shiga cikin tsarin gwamnatin tarayya na ciyar da Yara yan…
A kalla Daliban Makaranta dubu 600,000 ne zasu shiga cikin tsarin gwamnatin tarayya na ciyar da Yara yan Makaranta a jihar Jigawa.
Ministar Ma’aikatar Hajiya Sadiya Umar Farouk, ita…
Read More...
Read More...
Jama’atul Nasrul Islam ta kammala shirin dashen bishiyoyi dubu 120 a fadin jihar Jigawa
Reshen Jihar Jigawa na Jama’atul Nasrul Islam ta kammala shirin dashen bishiyoyi dubu 120 a fadin jiharnan, zuwa karshen shekararnan.
Sakataren Jama’atu na jihar, Muhammad…
Read More...
Read More...
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alkawarin kara kasafin kudi a fannin Ilimi da kaso 50
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya yi Alkawarin kara kasafin kudi a fannin Ilimi da kaso 50 cikin dari nan shekaru biyu masu zuwa.
Shugaba Buhari ya yi Alkawarin cewa, gwamnatinsa…
Read More...
Read More...
Gwamnan Bello Matawalle ya fitar da miliyan 100 ga masu rubuta WAEC
Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle ya amince da fitar da Naira Milyan 100 ga hukumar kula da Jarabawar Africa ta yamma WAEC a matsayin kudin jarabawar daliban da zasu…
Read More...
Read More...
Kungiyar Malaman Jami’oi (ASUU) ta sake barazanar tafiya yajin aiki
Kungiyar Malama Jami’oi ta Najeriya tayi barazanar tafiya yajin aiki, matukar ba’a biya Malamai dubu 1,000 Albashin Watanni 13 ba.
Shugaban Kungiyar na Kasa reshen Jami’ar Jos ta…
Read More...
Read More...