Browsing Category
Ilimi
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da dokar kafa Hukumar Kula da makarantun Tsangaya
A jahar Jigawa a wani mataki na hana barace-barace da kuma kawo sauyi daidai da zamani a makarantun tsayar jahar, majalisar dokokin jihar ta amince da dokar kafa Hukumar Kula da…
Read More...
Read More...
Ba za’a sake barin ‘yan kasa da shekaru 18 su zana jarabawar JAMB ba
Ministan ilimin Najeriya, Farfeasa Tahir Mamman ya bayyana cewa babu yaron da za a sake bari ya zauna jarrabawar kammala sakandire ba tare da cika shekaru 18 da haihuwa ba.
Farfesan…
Read More...
Read More...
An amince da shekaru 16 a matsayin mafi karanci ga dalibai da ke neman shiga Jami’a
Ma’aikatar Ilimi ta Najeriya ta amince da shekaru 16 a matsayin mafi karanci ga dalibai da ke neman shiga Jami’a.
Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman ya sanar cewa za a fara daukar…
Read More...
Read More...
Za’a fara biyan daliban da suka nemi bashin kuɗin karatu nan da mako guda
Ɗaliban manyan makarantun gwamnatin tarayya da suka nemi bashin kuɗin karatu za su fara samun kuɗin nan da mako guda, a cewar asusun ba da bashin ɗaliban.
Sai dai shugaban asusun,…
Read More...
Read More...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’a sun umurci mambobinsu da su fito zanga-zanga ranar Talata
Kungiyar ma’aikatan jami’a ta NASU da kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’I (SSANU) sun umurci mambobinsu da ke fadin kasa da su fito zanga-zanga a fadin kasar. Hakan ya biyo bayan…
Read More...
Read More...
Hukumar JAMB ta bankaɗo daliba 3,000 na bogi da suka kammala karatun jami’a
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta ƙasa (JAMB) ta bankaɗo daliban da suka kammala karatun jami'a na bogi 3,000 da kuma mallakar takardun shaidar kammala…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Najeriya ta kammala shirin fidda Naira biliyan 35 dan bada rance karatu ga dalibai 7,000
Rahotanni daga Najeriya na nuna cewar, gwamnatin kasar ta kammala shirin fidda kudin da suka kai naira biliyan 35, dan bada rance karatu ga dalibai dubu 70, da ke karatu a manyan…
Read More...
Read More...
Hukumar bada tallafin karatu ta jihar Jigawa ta bukaci daliban jihar da su shiga shafin ta na yanar…
Hukumar bada tallafin karatu ta jihar Jigawa, scholarship board ta bukaci daliban jihar nan da suka sami guraben karatu a manyan makarantun kasar nan da su tabbatar sun shiga shafin…
Read More...
Read More...
Malaman jami’o’in Najeriya su ne mafi karancin albashi a duniya
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa reshen Jami’ar Modibbo Adama da ke Yola, ta koka kan yadda malaman jami’o’in Najeriya su ne mafi karancin albashi a duniya.
El-Maude Gambo Jibreel,…
Read More...
Read More...
Fulata ya gabatar da bukatar biyan malaman firamare albashin ₦250,000 a Najeriya
Shugaban kwamitin majalisar wakilai mai kula da ilimin jami’o’i, Dr. Abubakar Hassan Fulata ya gabatar da bukatar biyan malaman firamare albashi dubu dari biyu da hamsin a kasar nan.
…
Read More...
Read More...