Browsing Category
Labaran Duniya
MƊD za ta ƙaddamar da asusun neman taimako domin samar da kayan agaji ga Falasɗinawa a Gaza
Majalisar Ɗinkin Duniya za ta ƙaddamar da asusun neman taimako na kusan dala biliyan uku, domin samar da kayan agaji ga Falasɗinawa a Gaza da yankin Gaɓar Kogin Jordan da Isra'ila ta…
Read More...
Read More...
Isra’ila ta ce sojojinta sun kaddamar da hari na tsakar dare kan Hamas a tsakiyar Gaza
Isra'ila ta ce sojojinta sun kaddamar da hari na tsakar dare kan Hamas a tsakiyar Gaza, inda suke nausawa yankunan da ke wajen sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat wanda ayyukan…
Read More...
Read More...
Kamfanonin jirage da dama sun ɗauki matakin kauracewa sararin samaniyar Iran
Kamfanonin jirage da dama sun ɗauki matakin kauracewa sararin samaniyar Iran, a daidai lokacin da rikici ke kara kamari a yankin.
Jirgin Qantas na Australia da Lufthansa na Jamus na…
Read More...
Read More...
Mummunar yunwar da za’a shiga a Sudan ya zarce yadda aka yi hasashe a baya
Wata ƙungiyar bayar da agaji ta duniya ta yi gargaɗin cewa munin yunwar da za'a shiga a Sudan ya zarce yadda aka yi hasashe a baya.
Ƙungiyar likitoci ta Médecins Sans Frontières ta…
Read More...
Read More...
Ƙwararrun sojin Rasha sun isa jamhuriyar Nijar domin horas da sojojin kasar
Ƙwararrun sojin Rasha sun isa jamhuriyar Nijar domin horas da sojojin kasar, a daidai lokacin da Moscow ke ci gaba da ƙarfafa tasirinta a yankin Sahel na yammacin Afirka da ke fama da…
Read More...
Read More...
An samar da akalla jami’ai 951 na hukumar bada tsaro ga farin kaya don gudanar da bikin sallah a…
Rundunar bada tsaro ga farin kaya ta kasa reshen jihar Anambra, ta ce ta tura akalla jami’ai 951 don kare muhimman kadarorin kasa da wuraren ibada a fadin jihar a yayin bikin karamar…
Read More...
Read More...
Aƙalla mutum 6 ne suka mutu a wani harin da jirage marasa matuki na Rasha suka kai a birnin Kharkiv
Aƙalla mutum shida ne suka mutu a wani harin da jirage marasa matuki na Rasha suka kai a birnin Kharkiv na ƙasar Ukraine, kamar yadda jami'an yankin suka bayyana.
Magajin garin Ihor…
Read More...
Read More...
Yau ake bikin rantsuwar kama aikin sabon shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye
Yau Talata ake bikin rantsuwar kama aikin sabon shugaban kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye, wanda zai maye gurbin shugaba mai barin gado Macky Sall da ya shafe tasawon shekaru 12 ya…
Read More...
Read More...
Babbar jam’iyyar adawa ta Turkiyya ta yi iƙirarin samun manyan nasarori a zaɓen da aka yi
Babbar jam'iyyar adawa ta Turkiyya ta yi iƙirarin samun manyan nasarori a zaɓen da aka yi cikin manyan biranen ƙasar na Istanbul da Ankara.
Sakamakon wata babbar mahangurɓa ce ga…
Read More...
Read More...
Dan takarar jam’iyyar adawa Bassirou Diomaye Faye ne ke kan gaba a zaben shugaban kasar…
Sakamakon farko na zaben shugaban kasar Senegal na nuna dan takarar jam'iyyar adawa Bassirou Diomaye Faye ne ke kan gaba, lamarin da ya sanya magoya bayansa fita kan tituna don fara…
Read More...
Read More...