Browsing Category
Labaran Duniya
Sarki Charles zai koma aiki makon gobe
Sarki Charles zai koma aiki makon gobe bayan ci gaban da aka samu a rashin lafiyar kansa da yake fama da ita, kamar yadda fadar Buchingham ta bayyana.
Hakan baya nufin ya gama…
Read More...
Read More...
Amurka ta bayar da bayanin tallafin soji na $6Bn da ta bai wa Ukriane
Amurka ta bayar da bayanin tallafin soji na dala biliyan shida da ta bai wa Ukriane, wanda ya mayar da hankali ga samar da tsaro ta samaniya.
Wannan ne karo na biyu da Amurkan ke…
Read More...
Read More...
Amurka ta ce jami’anta na ganawa da sojojin da ke mulki a Jamhuriyar Nijar
Amurka ta ce jami'anta na ganawa da sojojin da ke mulki a Jamhuriyar Nijar domin tattaunawa game da batun janye sojojinta daga Nijar ɗin.
Hakan ya zo ne sakamakon makonni da…
Read More...
Read More...
An tsare wani mataimakin ministan tsaron kasar Rasha bisa zargin karbar cin hanci
Timur Ivanov, wanda ke rike da mukamin tun shekara ta 2016, an tsare shi, in ji kwamitin binciken Rasha ba tare da bayar da wani karin bayani ba.
Kamfanin dillancin labarai na TASS…
Read More...
Read More...
Mamakon ruwan saman da aka shafe kwanaki ana yi ya janyo ambaliyar ruwa a kasar China
Hukumomi sun kwashe kusan mutane dubu 60 daga gidajensu da ke Guangdong yayin da mamakon ruwan saman da aka shafe kwanaki ana yi ya janyo ambaliyar ruwa a lardin da ke da mafiya yawan…
Read More...
Read More...
Al’ummar Indiya sun fara kaɗa kuri’a a zaɓen da aka kasa gida bakwai cikin makonni shida
Al'ummar Indiya sun fara kaɗa kuri'a a zaɓen da aka kasa gida bakwai cikin makonni shida, inda kusan mutane biliyan ɗaya suka cancanci kaɗa ƙuri'a.
Jam'iyyar BJP mai mulki ƙarƙashin…
Read More...
Read More...
MƊD za ta ƙaddamar da asusun neman taimako domin samar da kayan agaji ga Falasɗinawa a Gaza
Majalisar Ɗinkin Duniya za ta ƙaddamar da asusun neman taimako na kusan dala biliyan uku, domin samar da kayan agaji ga Falasɗinawa a Gaza da yankin Gaɓar Kogin Jordan da Isra'ila ta…
Read More...
Read More...
Isra’ila ta ce sojojinta sun kaddamar da hari na tsakar dare kan Hamas a tsakiyar Gaza
Isra'ila ta ce sojojinta sun kaddamar da hari na tsakar dare kan Hamas a tsakiyar Gaza, inda suke nausawa yankunan da ke wajen sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat wanda ayyukan…
Read More...
Read More...
Kamfanonin jirage da dama sun ɗauki matakin kauracewa sararin samaniyar Iran
Kamfanonin jirage da dama sun ɗauki matakin kauracewa sararin samaniyar Iran, a daidai lokacin da rikici ke kara kamari a yankin.
Jirgin Qantas na Australia da Lufthansa na Jamus na…
Read More...
Read More...
Mummunar yunwar da za’a shiga a Sudan ya zarce yadda aka yi hasashe a baya
Wata ƙungiyar bayar da agaji ta duniya ta yi gargaɗin cewa munin yunwar da za'a shiga a Sudan ya zarce yadda aka yi hasashe a baya.
Ƙungiyar likitoci ta Médecins Sans Frontières ta…
Read More...
Read More...