Browsing Category
Labaran Duniya
Majalisar Dinkin Duniya ta yi tir da kame wasu lauyoyi da aka yi a Tunusiya
Mai magana da yawun ofishin kare hakkin dan Adam na Majalisar Dinkin Duniyar Ravina Shamdasani ce ta bayyana hakan ga manema labarai a birnin Geniva na kasar Switzerland, inda ta ce!-->…
Read More...
Read More...
An ci gaba da ƙidayar kuri’u bayan kammala zaɓen shugaban kasa a jiya a ƙasar Chadi
An kammala zaɓen shugaban kasa a jiya a ƙasar Chadi da nufin kawo karshen mulkin soji na tsawon shekaru uku.
Hukumar zaɓe ta ƙasar (Ange) ta ce an samar da tsauraran matakai na hana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kara kama masu alaka da zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa a jami’ar Texas
An samu karin kama masu alaka da zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa a wasu wurare, a wannan karon a jami'ar Texas da ke Dallas.
An ba su takardar sanarwa a rubuce inda aka gargade!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Burkina Faso ta dakatar da wasu kafafen watsa labarai da dama na Ƙasashen Yamma har sai baba ta gani
Burkina Faso ta dakatar da waɗansu daga cikinsuda kafafen watsa labarai da dama na Ƙasashen Yamma har sai baba ta gani.
Daga cikin waɗanda aka dakatar akwai jaridar Faransa ta Le!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Karyewar gada ta yi sanadiyyar mutuwar mutum 24 a lardin Guangdong na kudancin kasar China
Mutum 24 sun mutu a China bayan karyewar da gada ta yi a wata babbar hanya da ke lardin Guangdong na kudancin ƙasar.
Wani ɓangare ne na titin da ke kusa da wani tudu ne ya zaftare,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Isra’ila na dab da fara kai hare-hare birnin Rafah na kudancin Gaza ta ƙasa – Martin…
Babban jami'in ba da agaji na Majalisar Ɗinkin Duniya Martin Griffiths ya yi gargaɗin cewa duk da kiraye-kirayen da ƙasashen duniya ke yi wa Isra'ila na ta ƙyale birnin Rafah na!-->…
Read More...
Read More...
Sarki Charles zai koma aiki makon gobe
Sarki Charles zai koma aiki makon gobe bayan ci gaban da aka samu a rashin lafiyar kansa da yake fama da ita, kamar yadda fadar Buchingham ta bayyana.
Hakan baya nufin ya gama!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amurka ta bayar da bayanin tallafin soji na $6Bn da ta bai wa Ukriane
Amurka ta bayar da bayanin tallafin soji na dala biliyan shida da ta bai wa Ukriane, wanda ya mayar da hankali ga samar da tsaro ta samaniya.
Wannan ne karo na biyu da Amurkan ke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amurka ta ce jami’anta na ganawa da sojojin da ke mulki a Jamhuriyar Nijar
Amurka ta ce jami'anta na ganawa da sojojin da ke mulki a Jamhuriyar Nijar domin tattaunawa game da batun janye sojojinta daga Nijar ɗin.
Hakan ya zo ne sakamakon makonni da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An tsare wani mataimakin ministan tsaron kasar Rasha bisa zargin karbar cin hanci
Timur Ivanov, wanda ke rike da mukamin tun shekara ta 2016, an tsare shi, in ji kwamitin binciken Rasha ba tare da bayar da wani karin bayani ba.
Kamfanin dillancin labarai na TASS!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...