Browsing Category
Labaran Duniya
Tsawa ta salwantar da akalla gidaje 46,000 da makarantu, da dabbobi 700,000 a Vietnam
Guguwar mai taken Yagi, ita ce guguwa mafi karfi da ta yi wa arewacin Vietnam cikin akalla shekaru 30, guguwar ta lalata gidaje sama da 46,000 da makarantu da dama, dabbobi akalla!-->…
Read More...
Read More...
Al’umma a kasar Indiya suna zanga-zanga kan hare-hare da ‘yan tawaye ke kai musu
Dubban masu zanga-zanga sun fantsama kan tittunan jihar Manipur da ke arewa maso gabashin Indiya.
Hakan na zuwa ne bayan shafe kwanaki 'yan tawaye na kai musu hare-haren bam da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a yi zaman makoki na kwanaki uku a kasar Kenya biyo bayan mutuwar dalibai 17
An ayyana zaman makoki na kwanaki uku a Kenya, bayan mutuwar dalibai 17 a wata mummunar gobara a makaranta.
Shugaban ƙasar, William Ruto, ya ce za a gudanar da binciken kan yadda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An girke ma’aikatan agajin gaggawa a sassa daban-daban na birnin Kyiv
An girke ma'aikatan agajin gaggawa a sassa daban-daban na birnin Kyiv inda hare-haren makamai masu Linzami na Rasha ya ɗaiɗaita.
Magajin birnin Kyiv Vitali Klitschko, ya ce hanyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a yi wa wadanda ake zargi da harkokin ta’addanci a Jamhuriyyar Nijar rajista
Gwamnatin sojin Nijar ta bude rajista domin tattarawa tare da adana sunayen wadanda ake zargi a kasar da harkokin ta’addanci, kamar yadda tashar talabijin na kasar RTN Tele Sahel ya!-->…
Read More...
Read More...
Ɓallewar dam bayan mamakon ruwan sama ya kashe sama da mutum 60 a Kudancin Sudan
Ɓallewar dam a Kudancin Sudan a ranar 24 ga Agusta bayan mamakon ruwan sama ya kashe sama da mutum 60, kamar yadda jaridar Akhbar ta intaneta mai zaman kanta a Sudan ta ruwaito.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yariman Saudiyya ya tattauna da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ta wayar tarho
Yariman Saudiyya, Mohammed bin Salman, ya tattauna da shugaban Rasha, Vladimir Putin ta wayar hannu.
Manema labarai sun ruwaito cewa shugabannin biyu sun tattauna yadda za su kulla!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Aƙalla mutum 5 ne suka rasa rayukansu a yayin wata fashewa da ta auku a birnin Mogadishu
Wata fashewa da auku a wurin shan shayi da ke tsakiyar birnin Mogadishu ta kashe aƙalla mutum biyar yayin da suke tsaka da kallon wasan ƙarshe na gasar ƙwallon ƙafa ta ƙasashen Turai.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dan bindigar da ya so kashe tsohon shugaban ƙasar Trump ya yi gaban kansa ne – FBI
Hukumar tsaro ta FBI a Amurka ta ce ɗanbindigar da ya so kashe tsohon shugaban ƙasar Trump ya yi gaban kansa ne wajen kai harin, ba wai yana aiki ne da wasu ba.
Ta ce ya sayi irin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
William Ruto ya sanar da korar ministocinsa sakamakon boren da gwamnatinsa ta fuskanta
Shugaban Kenya William Ruto, ya sanar da korar kusan dukkan ministocinsa sakamakon boren da gwamnatinsa ta fuskanta daga jama'a saboda tsadar rayuwa.
A jawabin da ya yiwa al'ummar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...