Browsing Category
Labaran Duniya
Gobara ta salwantar da daruruwan gidaje a Afirka ta Kudu
Daruruwan gidaje ne suka salwanta sakamakon wata gobara da ta tashi a wata unguwar matalauta da ke birnin Durban mai tashar jiragen ruwa a Afirka ta Kudu.
An samu mutum guda da ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An rufe shaguna, an kuma tsaurara matakan tsaro a birnin Nairobi
Jami’an kasar Kenya sun harba hayaki mai sa hawaye kan masu zanga-zangar a yau laraba yayin da suka bijirewa dokar hana ‘yan sanda shiga zanga-zangar da madugun ‘yan adawa Raila Odinga!-->…
Read More...
Read More...
Barkewar cutar kwalara ta yi sanadiyyar mutuwar kusan mutane 60 a kasar Afirka ta Kudu
Hukumomin lafiya a kasar Afirka ta Kudu sunyi kira ga mazauna lardin Gauteng da su yi taka tsantsan game da ruwan da suke sha yayin da adadin wadanda suka mutu sakamakon barkewar cutar!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 79 ne suka mutu sannan aka ceto sama da 100 bayan da jirgin ruwa ya kife a gabar tekun…
Akalla mutane 79 ne suka mutu sannan aka ceto sama da 100 bayan da jirgin ruwa na kamun kifi da suke ciki ya kife a gabar tekun kudancin kasar Girka.
Sai dai wadanda suka tsira da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...