Browsing Category
Labaran Duniya
Dakatar da aikin hayar mota a filin jirgin Nnamdi Azikiwe dake Abuja zai sa matafiya shiga tsaka mai…
Matafiya na iya shiga tsaka mai wuya yayin da hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya FAAN ta dakatar da aikin hayar mota a filin jirgin Nnamdi Azikiwe dake Abuja ba tare da!-->…
Read More...
Read More...
An rufe iyakoki kuma an hana zirga-zirga a yankunan dake makwabtaka da Nijar
Hukumar Kula da Shige da Fice ta kasa, ta ce biyo bayan halin da ake ciki a Jamhuriyar Nijar, ta tura jami’ai domin duba duk hanyoyin da bakin haure za su iya shigowa ta cikin su.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matatar man Fatakwal za ta fara aiki a karshen shekara
Shugaban Kungiyar Kwadago (TUC), Festus Osifo, ya ce shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da tabbacin cewa matatar man Fatakwal za ta fara aiki a karshen shekara.
Osifo, tare da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Faransa zata fara kwashe yan kasar ta daga jamhuriyar Nijar
Ma’aikatar harkokin kasasen wajen Faransa tace nan gaba kadan zata fara kwashe yan kasar ta daga jamhuriyar Nijar biyo bayan juyin mulki da sojoji sukayi a kasar.
Ofishin jakadancin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama mutane 8 da bacewar Naira biliyan 4 mallakar gwamnatin jihar Kano
Shugaban Hukumar Korafe-korafen Jama’a da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano Muhi Magaji Rimin Gado, a jiya ya tabbatar da cewa hukumar ta kama mutane 8 da bacewar Naira!-->…
Read More...
Read More...
Janar Abdourahmane Tchiani ya ayyana kansa a matsayin sabon shugaban kasar Nijar
Janar Tchiani mai shekaru 62, ya kasance mai kula da tsaron fadar shugaban kasa tun shekara ta 2011, kuma tsohon shugaban kasar Mahamadou Issoufou ya kara masa girma zuwa mukamin Janar!-->…
Read More...
Read More...
ECOWAS za ta yi duk abin da ya dace don maido da dimokuradiyya a Nijar
A wata tattaunawa ta wayar tarho da shugaba Bola Tinubu da mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris da sakatare janar na majalisar dinkin duniya Antonio Guterres sun bayyana!-->…
Read More...
Read More...
MDD sun yi Allah wadai da kazamin harin da Rasha ta kai a birnin Odesa na kasar Ukraine
A jiya ne dai manyan jami'an Majalisar Dinkin Duniya suka yi Allah wadai da kazamin harin makami mai linzami da Rasha ta kai a birnin Odesa na kasar Ukraine wanda ya lalata wasu!-->…
Read More...
Read More...
An sallami Firayim Ministan Isra’ila daga asibiti bayan tiyatar da aka yi masa a zuciya
An sallami Firayim Ministan Isra'ila Benjamin daga asibiti a safiyar yau bayan tiyatar da aka yi masa a zuciya.
Hakan dai ya faru ne sa'o'i kadan gabanin kada kuri'ar da majalisar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
ECOWAS da AU sun tura tawagar hadin guiwa ta binciken gaskiya kafin zaben kasar Laberiya
Gabanin zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokokin kasar Laberiya da aka shirya gudanarwa a ranar 10 ga watan Oktoban shekarar 2023, kungiyar raya tattalin arzikin kasashen!-->…
Read More...
Read More...