Browsing Category
Labaran Duniya
ECOWAS ta ce ba za ta amince da maganar mayar da ƙasar Nijar kan tafarkin dimokraɗiyayya cikin…
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ta Ecowas ta ce ba za ta amince da maganar da shugaban mulkin sojin Nijar ya yi ba, cewa zai mayar da ƙasar kan tafarkin!-->…
Read More...
Read More...
Sojin Najeriya na sane da matsalar rashin tsaro dake addabar Arewacin kasar
Babban hafsan sojin Najeriya laftanal Janar Taoreed Lagbaja yayi alkawarin samar da dukkan tsare-tsaren da suka zama wajibi domin kawo karshen matsalar tsaro da ta addabi yankin arewa!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu bashi da kwarewa a fannin diflomasiyya na duniya – Sule Lamido
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, kuma daya daga cikin wadanda suka kafa babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Sule Lamido ya bayyana shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a matsayin wanda bashi da!-->…
Read More...
Read More...
Kwalbati da Gada sun rushe a kauyen Kalajaga da ke kan hanyar Bauchi zuwa Gombe
Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC Dauda Biu, ya shawarci masu ababen hawa da ke bi ta hanyar Abuja zuwa Yola da wadanda ke tafiya daga yankin Arewa maso Gabashin kasar nan!-->…
Read More...
Read More...
Wata kungiya ta yan kishin kasa ta soki matakin tura sojoji zuwa jamhuriyar Nijar
Wata kungiya ta yan kishin kasa ta soki matakin tura sojoji zuwa jamhuriyar Nijar domin maido da mulkin farar hula.
Kubgiyar ECOWAS ta umarci kwamitin manyan hafsoshin tsaro na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutane 5 ne suka mutu yayin wata zanga-zanga a birnin Cape Town na kasar Afirka ta Kudu
Wadanda lamarin ya rutsa da su sun hada da wani dan kasar Birtaniya mai shekaru 40 da ma’aikatar harkokin wajen Birtaniya ke tallafa wa danginsa.
Yajin aikin na tsawon mako guda dai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatocin sojojin Mali da na Burkina Faso sun tabbatarwa da jagororin juyin mulkin sojan Nijar…
Tawagar gwamnatocin sojojin Mali da na Burkina Faso sun tabbatarwa da jagororin juyin mulkin sojan Nijar cikakken goyon bayansu a ziyarar hadin kai da suka kai wa Janar Abdourahamane!-->…
Read More...
Read More...
Jami’ar Diflomasiyyar Amurka ta kai ziyara jamhuriyar Nijar sun yi ganawa mai tsauri da…
Babbar jami'ar Diflomasiyyar Amurka Victoria Nuland da ta kai ziyara jamhuriyar Nijar, ta ce sun yi ganawa mai tsauri da jagororin juyin mulki.
Ta ce sun ki amincewa ta gana da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Harin da yan bindiga ke kaiwa manoma a Najeriya na barazanar jefa kasar cikin matsalar yunwa
Kungiyar tallafawa kananan yara ta save the Children tace harin da yan bindiga ke kaiwa manoma a Najeriya na barazanar jefa kasar cikin matsalar yunwa.
Masu bincike sun a farkon!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattawa ta tantance mutane 45 da za’a nada ministoci
Majalisar dattawa ta tantance mutane 45 za a nada ministoci daga cikin jerin mutane 48 da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike mata.
Tantancewar ta biyo bayan duba na tsanaki da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...