Browsing Category
Labaran Duniya
Tinubu ya buƙaci Majalisar Ɗinkin Duniya ta ƙara ɓullo da ƙwararan matakan tallafa wa Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya buƙaci Majalisar Ɗinkin Duniya ta ƙara ɓullo da ƙwararan matakan tallafa wa Najeriya a yaƙin da take yi da ta'addanci, saboda mummunar iillarsa ga zaman lafiyar!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinubu ya shawarci sojojin da ke mulki a Nijar, su mayar da ƙasar kan turbar dimokraɗiyya a…
Jagoran ƙungiyar Ecowas kuma shugaban Najeriya Bola Tinubu ya shawarci sojojin da ke mulki a Nijar, su mayar da ƙasar kan turbar dimokraɗiyya a cikin wata tara, kamar yadda Najeriya ta!-->…
Read More...
Read More...
Sama da mutane 70 sun mutu sakamakon gobara da ta tashi a Johannesburg na Afirka ta Kudu
Ma'aikatan agajin gaggawa da 'yan kwana-kwana a birnin Johannesburg na Afirka ta Kudu, sun ce sama da mutane 70 sun mutu sakamakon gobara da ta tashi a wani rukunin gidaje.
Jami'an!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dinkin duniya tayi kira ga ECOWAS da suyi janye takunkuman da suka kakabawa jamhuriyar…
Majalisar dinkin duniya da kungiyoyin bada agaji sunyi kira ga kungiyar kasashen raya tattalin arzikin afrika ta yamma ECOWAS da suyi janye takunkuman da suka kakabawa jamhuriyar Nijar!-->…
Read More...
Read More...
An hana shigo da shanu, rakuma, tumaki, dabino da sauran kayan abinci daga Jamhuriyar Nijar
Hana shigo da shanu da rakuma da tumaki da dabino da sauran kayan abinci daga Jamhuriyar Nijar din ya biyo bayan rufe iyakokin kasar da hukumomin Najeriya suka yi.
‘Yan kasuwa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya yi kira da a gaggauta kawo karshen takaddamar da ke tsakanin Najeriya da Dubai
Shugaba Bola Tinubu ya yi kira da a gaggauta kawo karshen takaddamar da ke tsakanin kasar da Hadaddiyar Daular Larabawa, da ya shafi zirga-zirgar jiragen sama da bayar da biza tsakanin!-->…
Read More...
Read More...
Sama da ‘yan ƙasar Habasha millyan huɗu ne suke gararamba a sassa daban-daban na ƙasar
Hukumar kula da ƙaurar jama'a ta Majalisar Dinki Duniya ta ce sama da 'yan ƙasar Habasha millyan huɗu ne suka rasa muhallansu, inda suka gararamba a sassa daban-daban na ƙasar.
IOM!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Masar, Habasha, Iran, Saudiya da Dubai zasu zama cikakkun Mambobin BRICS
Shugaban Afrika ta Kudu Cyril Ramaphosa a jiya ya sanar da cewa kungiyar kasashe masu tasowa ta BRICS ta sanya kasahen Saudiya, hadaddiyar daular larabawa da kuma Iran cikin!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan adawa na zargin magudi a zaben shugaban kasa dana yan majalisa a kasar Zambabwe
Yan kasar Zambabwe na kada kuri’a a zaben shugaban kasa dana yan majalisa.
Zaben dai na cike da rudani bayan yan adawa na zargin magudi yayin da a bangare guda jama’ar kasar ke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Chana ta bukaci gwamnatin Najeriya ta kara samar da kudi a fannin ilimi da kiwon lafiya
Jakadan kasar China a Najeriya,Cui Jianchun ya shawarci gwamnatin tarayyya ta kara kudaden da ta ke kashewa a fannin ilimi, samar da abinci, gidaje da kiwon lafiya domin yaki da!-->…
Read More...
Read More...