Browsing Category
Labaran Duniya
Tinubu ya tabbatarwa da Libya cewa Najeriya tana tare dasu cikin mawuyacin halin da ake ciki
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a jiya tabbatar wa da Libya cewar Najeriya na tare dasu da kuma nuna alhini a wannan mayuwacin hali da kasar ta shiga sakamakon ambayiyar ruwa.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Guguwa mai tafe da mamakon ruwan sama ta hallaka mutane a yankin gabashin Libya
Aƙalla mutum dubu biyu ne suka rasu da dama kuma suka ɓace bayan da wata mahaukaciyar guguwa mai tafe da mamakon ruwan sama ta haddasa ambaliya a yankin gabashin Libya.
Ruwan ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sama da mutane 2,100 ne suka mutu a girgizar kasa a kasar Moroko
Ma'aikatan agaji daga kasashen waje sun isa Moroko domin taimakawa takwarorinsu na kasar a aikin ceton wadanda girgizar kasa ta sanya suka makale a baraguzan gini ko tsaunukan da aka!-->…
Read More...
Read More...
Indiya ta mika ragamar jagorancin kungiyar G20 ga shugabancin kasa Brazil
Indiya ta mika ragamar jagorancin kungiyar G20 ga shugabancin kasa Brazil, a wani kebabben bikin shekara-shekara da kungiyar ta gudanar a birnin Delhi a karshen makon daya gabata.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙasar Masar ta fusata kan sanarwar da Habasha ta yi na cigaba da cike kogin Nilu
Ma'aikatar cikin gida a Masar ta ce maƙociya Habasha ta sabawa doka, kuma ba ta damu da yadda hakan zai shafi kasashensu ba.
Abiy Ahmed, firai ministan Habasha,ya sanar da ci gaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sojojin Gabon sun bayyana kawo ƙarshen ɗaurin talalar da suke yi wa hamɓararren shugaban ƙasar
Sojojin da suka yi juyin mulki a Gabon sun bayyana kawo ƙarshen ɗaurin talalar da suke yi wa hamɓararren shugaban ƙasar Ali Bongo, suna masu cewa a yanzu yana da damar barin ƙasar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ta yi asarar dala biliyan 100 sakamakon yaƙin da ake yi a yankin arewa maso gabashin ƙasar
Asusun Kula da Ƙananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya Unicef ya ce Najeriya ta yi asarar dala biliyan 100 sakamakon yaƙin da ake yi a yankin arewa maso gabashin ƙasar.
Cikin wani!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mayaka masu ikirarin jihadi sun halaka sojojin kasar Burkina Faso 53 a wata arangama
Akalla sojojin kasar Burkina Faso 53 aka halaka a wani arangama da suka yi tsakanin su da mayaka masu ikirarin jihadi.
Mummuna lamarin ya faru ne ranar litinin yayinda sojojin kasar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ukraine ta samu gagarumar nasara a cikin sa’a 72 a hare-haren da ta kai wa dakarun Rasha
Fadar White House ta Amurka tace Ukraine ta samu gagarumar nasara a cikin sa'a 72 a hare-haren da ta kai wa dakarun Rasha a tsakiyar yankin Zaporizhzhia.
A farkon makon nan, sojojin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban mulkin sojan Gabon ya yi alkawarin mayar da kasar bisa tafarkin dimokuradiyya
Sabon shugaban mulkin sojan Gabon ya yi alkawarin mayar da kasar bisa tafarkin dimokuradiyya, amma ya ki bada lokacin da za a gudanar da sabon zabe.
Janar Brice Oligui Nguema ya ce!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...