Browsing Category
Labaran Duniya
Jam’iyyun adawa 11 a Kasar Zambiya sun kalubalanci matsin tattalin arziki dake karuwa a kasar
Gamayyar jam’iyyun adawa 11 a Kasar Zambiya sunyi wata hadin giwa domin kalubalantar matsin tattalin arziki, talauci da fatara da kuma rashin aikin yi da suka ce ya karu a gwamnatin!-->…
Read More...
Read More...
Sojojin kasar Indiya 23 ne suka bata sanadiyyar ambaliyar ruwa
Akalla sojojin kasar Indiya 23 ne suka bata biyo bayan ambaliyar ruwa data afkawa jihar Sikkim dake arewa maso gabashin kasar.
Sojojin kasar sun ce ambaliyar ruwa ta faru ne biyo!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jagoran juyin mulkin Gabon na yin kokarin kawo karshen takunkumin da aka kakabawa kasar
Jagoran juyin mulkin kasar Gabon ya tattauna da shugaban kasar Congo Denis Sassou Nguesso a kokarinsa na kawo karshen takunkumin da aka kakabawa kasar.
Janar Brice Oligui Nguema ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana tuhumar mai dakin Ali Bongo da laifin karkatar da kudade da wasu laifuffuka
Ana tuhumar mai dakin hambararren shugaban kasar Gabon, Ali Bongo Ondimba, da laifin karkatar da kudade da wasu laifuffuka, wata guda bayan juyin mulkin da aka yi wa mijinta.
Sylvia!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An samu nasarar dakile wani yunkurin juyin mulki da ya nufaci hambarar da gwamnatin Kyaftin Traore
Burkina Faso ta sanar da dakile wani yunkurin juyin mulki da ya nufaci hambarar da gwamnatin Kyaftin Ibrahim Traore, kusan shekara guda bayan jagoran ya karbi ragamar kasar a wani!-->…
Read More...
Read More...
Yaƙin da ake a ƙasar Sudan zai iya yaɗuwa zuwa sauran ƙasashen Afirka – Abdel Fattah al-Burhan
Shugaban sojojin da ke mulki a Sudan, Janar Abdel Fattah al-Burhan, ya gargagi Majalisar Dinkin Duniya cewa yaƙin da ake gwabzawa a ƙasarsa zai iya yaɗuwa zuwa sauran ƙasashen Afirka,!-->…
Read More...
Read More...
Félix Tshisekedi yayi kira ga dakarun majalisar dinkin duniya su fice daga kasar a wannan shekara
Shugaban jamhuriyar Demokradiyyar Kongo Félix Tshisekedi yayi kira ga dakarun majalisar dinkin duniya su fice daga kasar a wannan shakara.
Ya fadawa babban taron majalisar dinkin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mazauna birnin Derna na Libya sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa bayan ambaliyar ruwa
Daruruwan mazauna birnin Derna da ke gabashin Libya a ranar Litinin sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da hukumomin yankin, fiye da mako guda bayan ambaliyar ruwa ta kashe dubban!-->…
Read More...
Read More...
Yakin da ake yi tsakanin sojojin dake gaba da juna a Sudan ya fantsama zuwa yankin port Sudan
Yakin da ake yi tsakanin sojojin dake gaba da juna a sudan ya fantsama zuwa yankin port Sudan, karo na farko kenan da samun rikin a yankin tun faro yakin sama da watanni 5.
Sojojin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Congo Brazzaville ta yi watsi da ikirarin sojoji na kifar da gwamnatin Denis Sassou…
Gwamnatin Congo Brazzaville ta yi watsi da ikirarin da sojoji suka yi na kifar da gwamnatin farar hula a yanzu karkashin jagorancin shugaba Denis Sassou Nguesso.
Hakan na zuwa ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...