Browsing Category
Labaran Duniya
Amurka da Saudiyya za su ci gaba da tattaunawa da nufin cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Sudan
Amurka da Saudiyya sun ce za su ci gaba da tattaunawa a Jeddah, da nufin cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Sudan.
Rahotanni sun ce wakilan sojojin ƙasar Sudan da dakarun kar ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Emmanuel Macron ya ziyarci Tel Aviv domin tattaunawa da Firaministan Isra’ila Benjamin…
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ziyarci Tel Aviv yau Talata domin tattaunawa da Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu, kamar yadda ofishinsa ya sanar.
Ziyarar tasa na zuwa ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kone fiye da kaji 45,000 a Mozambique
Jami'ai a Mozambique sun ce fiye da kaji 45,000 aka kashe, aka kuma ƙona tare da binne su a kudancin kasar domin daƙile yaɗuwar cutar murar tsuntsaye a ƙasar.
An shigar da kajin ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattijai ta yi watsi da wani kudiri na neman sake bude iyakokin Najeriya da Nijar
A jiya ne majalisar dattijai ta yi watsi da nazarin wani kudiri na neman sake bude iyakokin Najeriya da Nijar.
A watan Agusta ne gwamnatin tarayya ta rufe dukkan iyakokinta na kasa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Harin babban asibitin Zirin Gaza ya fusata kungiyoyin kasa da kasa, da al’ummar sassan duniya
Harin da ya kashe mutane akalla 500 a babban asibitin Zirin Gaza, ya fusata kasashe, hukumomi, kungiyoyin kasa da kasa, da sauran al’umma a sassan duniya, wadanda ke ci gaba da yin!-->…
Read More...
Read More...
Ƙasashen Burkina Faso da Rasha za su rattaba hannu kan yarjejeniya gina tashar makamashin nukiliya a…
Ƙasashen Burkina Faso da Rasha za su rattaba hannu kan wata yarjejeniya ta gina tashar makamashin nukiliya a yammacin Afirka, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na AIB ya bayyana.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
An shafe daren Jiya ana ta kai hare-hare Zirin Gaza.
A cewar hukumomin yankin hare-hare ta sama ya latata wasu Garuwawa dake makwabtaka da Gaza, inda mutane fiye da 50 suka mutu a daren na jiya galibin su fararan hula.
Majalisar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Adadin wadanda suka mutu a zirin Gaza ya karu zuwa mutane 700
Ma’aikatar lafiya a Falasdinu tace adadin wadanda suka mutu a zirin Gaza ya karu zuwa mutane 700.
Hukumomin lafiya sun ce yara 100 da mata 100 yanzu haka harin makamin Isra’ila ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sama da mutane 2,000 ne suka mutu sakamakon girgizar kasa a yammacin Afghanistan
Adadin wadanda suka mutu a girgizar kasar yammacin Afghanistan ya haura dubu 2 kamar yadda gwamnatin Taliban a kasar ta bayyana, ana ci gaba da gano gawarwakin mutanen a karkashin!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 123,000 ne suke gudun hijira a zirin Gaza
Sama da mutane dubu 123 ne suka kauracewa gidajensu a zirin Gaza tun bayan barkewar sabon rikici tsakanin bangarorin kasashen Palastine da isra’ila.
A cewar majalisar dinkin duniya,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...