Browsing Category
Labaran Duniya
Donald Trump zai ƙara haraji kan kayan Tarayyar Turai
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ko shakka babu zai ƙara haraji kan kayan da ake ƙirawa ake shiga da su Amurka daga Tarayyar Turai.
Mista Trump ya shaida wa manema labarai cewa…
Read More...
Read More...
An ƙwace izinin zama ɗan ƙasa na makusantan Bazoum
Gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar ta ɗauki sabon matakin soke takardar izinin zama ɗan ƙasa ga ƙarin wasu ƴan ƙasar da ake zargi da hannun a cikin ayyukan ta'addanci ko neman…
Read More...
Read More...
Isra’ila ta rusa sama da masallatai 1,000 a Gaza
Kusan Masallatai 1,000 Israila ta rugurguza a hare-haren da ta kai wa Gaza a shekarar da ta wuce, in ji hukumomin Falasdinawa.
A wata sanarwa da Maaikatar Harkokin Addinin Falasdinu…
Read More...
Read More...
Tchiani ya gabatar da kasafin kuɗin Jamhuriyar Nijar na 2025
Shugaban gwamnatin mulkin soji na Jamhuriyar Nijar, Abdourahamane Tchiani ya gabatar da sabon kasafin kudin kasar na shekara ta 2025.
A lokacin gabatarwar, Janar Tchani ya ce…
Read More...
Read More...
Gobara ta tashi a ɗaya daga cikin kasuwanni mafi girma a birnin Accra na Ghana
Wata gagarumar wuta ta kama a ɗaya daga cikin kasuwanni mafi girma a Accra, babban birnin ƙasar Ghana, inda ta cinye akasarin kasuwar.
Har yanzu dai babu cikakken bayani kan abin da…
Read More...
Read More...
Kasar Zimbabwe ta kawo karshen yanke hukuncin kisa
A hukumance ƙasar Zimbabwe ta kawo karshen yanke hukuncin kisa, bayan shugaban kasar Emmerson Mnangagwa ya rattaɓa hannu kan dokar.
A yanzu za a maye gurbin hukuncin kisa da zaman…
Read More...
Read More...
Aƙalla ‘yan ƙasar Nijar 300 ne ake zargin hukumomin Libiya sun tsare
'Yan ƙasar Nijar, aƙalla 300 ne ake zargin hukumomin Libiya sun kama tare da tsare su a cikin wani mawuyacin hali na rashin kula tsawon wata da watanni.
A cikin wani bidiyo da ake…
Read More...
Read More...
Mutum 7 sun mutu yayin zanga-zangar bayan zaɓe a Mozambique
Aƙalla mutum bakwai ne suka mutu yayin da wasu da dama suka jikkata a zanga-zangar da ta ɓarke bayan zaɓen da aka gudanar ranar 13 ga watan Nuwamba a lardin Nampula da ke arewacin…
Read More...
Read More...
Da yiwuwar Amurka ta fitar da hannunta daga yaƙe-yaƙen ƙasashen ƙetare
Yayin da Donald Trump ke ci gaba da naɗe-naɗen muƙamai, kafofin watsa labaran Amurka sun yi hasashen cewa zai ba wa sanatan Florida, Marco Rubio muƙamin sakataren harkokin waje.
…
Read More...
Read More...
Koriya ta Arewa ta yi gwajin sabon maƙami mai linzami
Koriya ta Arewa ta ce makami mai linzami da ta harba a ranar Alhamis wani sabon samfurin makami ne mai suna Hwasong-19.
Makamin ya yi nisan da ba a taɓa ganin irinsa ba a baya bayan…
Read More...
Read More...